Lemawa Independent Media Team

Lemawa Independent Media Team For sharing and receive good news

Ina 'yan mining Allah yasa tafashe Kuma tayi daraja Amin
20/12/2024

Ina 'yan mining Allah yasa tafashe Kuma tayi daraja Amin

20/12/2024

Ba filin Buhari wike yakwace a Abuja ba
Inji Garba Shehu

20/12/2024
Amma 'yan hana ruwa gudu sun hana talaka yagani a kasa
20/12/2024

Amma 'yan hana ruwa gudu sun hana talaka yagani a kasa

Matatar man Dangote ta rage farashin man fetur zuwa ₦899

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3ZJN8SH

Allah yakyauta Amin
20/12/2024

Allah yakyauta Amin

Rundunar ƴansandan jihar Oyo ta tabbatar da mutuwar yara 35 yayin da wasu shida ke samun kulawa a asibiti saboda raunukan da s**a samu.

Ƴansandan sun kuma ce sun k**a mutum takwas da ake zargi da hannu a haddasa lamarin.

Tofah 🙄🙄
20/12/2024

Tofah 🙄🙄

Ministan birnin tarayyar Najeriya, Nyesom Wike, ya amince da ƙwace filayen wasu ɗaiɗaikun mutane a unguwar Maitama saboda rashin sabunta takardun mallakar filaye na tsawon shekaru.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4gpSI3C

Anan zata tsaya baza'ayi musu komai ba ai iya bankadowar ce kawai
20/12/2024

Anan zata tsaya baza'ayi musu komai ba ai iya bankadowar ce kawai

Allah yakare musulunci aduk inda yake amin
20/12/2024

Allah yakare musulunci aduk inda yake amin

Amurka na ganawa da ƴantawayen Syria

Ƙarin bayani - https://trib.al/rGLaQke

Meye ra'ayinku akan wannan matsayar ta babban bakin Najeriya
20/12/2024

Meye ra'ayinku akan wannan matsayar ta babban bakin Najeriya

Babban Bankin Najeriyar ya sanar da haka ne cikin wata sanarwa da Oladimeji Yisa Taiwo ya sanyawa hannu a madadin daraktan tsare-tsaren fitar da kuɗi.

Ƙarin bayani - https://trib.al/HPzjQ5V

Kaduna central
28/04/2022

Kaduna central

22/04/2022

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!! Zuwa ga kungiyar keke napep na jahar kaduna wani mai keke napep yabuge wani ladanin masallaci a kawo da misalin karfe goma na dare kuma yagudu toh ana sanar dakai cewa wannan wanda ka buge din yarasu jiya alhamis 20 ramadan wanda yayi dai dai da 19 april 2022 Allah yabaka ikon sauke nauyin dayahau kanka amin

Address

Kaduna

Telephone

+2348032566241

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lemawa Independent Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Lemawa Independent Media Team:

Share