Kannywood gossip

Kannywood gossip Domin samun labarai daga KANNYWOOD

02/07/2025
Rukky Alim
02/07/2025

Rukky Alim

Nafisat Abdullahi
02/07/2025

Nafisat Abdullahi

Shirin Wata shida zaifara zuwa yau 8:30
02/07/2025

Shirin Wata shida zaifara zuwa yau 8:30

munafata Allah yama Rahama BABA
26/03/2025

munafata Allah yama Rahama BABA

Jaruma Hadiza Aliyu gabon
25/03/2025

Jaruma Hadiza Aliyu gabon

KUNADA WAYA AMMA DAGA GAME SAI KALLAN FILM WLH IDAN KUNASO KUSAMU KUDI GA LINK KUDANNA 👇ZAKU DINGA SAMUN KUDI KULLUN KAW...
09/03/2024

KUNADA WAYA AMMA DAGA GAME SAI KALLAN FILM WLH IDAN KUNASO KUSAMU KUDI GA LINK KUDANNA 👇ZAKU DINGA SAMUN KUDI KULLUN KAWAI APP DIN TELEGRAM ZAKUYI DOWNLOAD KUSHIGA 👇 WANDA BAISAN YADDA ZAIYIBA YAMUN MAGANA TA INBOX
👇
Your referral link:

Posted  •  AURE MARTABA 🎞️Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa Halima Yusuf Atete, tana dab da zama Amarya nan da kwanaki ...
20/11/2022

Posted • AURE MARTABA 🎞️
Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa Halima Yusuf Atete, tana dab da zama Amarya nan da kwanaki kalillan.

Za a daura auren Jarumar ne, da Angonta Mohammed Mohammed Kala, a ranar Asabar, 26 ga watan Nuwamba 2022, da misalin karfe 10:30am na safe, a Abuja Sheraton Bus Stop, Juma'at Mosque, a garin Maiduguri, da ke Jihar Borno.

Kafin ranar daurin auren za a yi shagulgulan biki, da s**a hada da Kwallon Kafa, Margi Day, Arabian Night, da kuma Dinner.

🖊️Kannywood Exclusive .ng

'Yan Mata Ku Yi Hattara Da Malam Alin Shirin Kwana Casa'in, Domin Rikakken Mazinaci Ne, Cewar Wata BudurwaWata matashiya...
29/10/2022

'Yan Mata Ku Yi Hattara Da Malam Alin Shirin Kwana Casa'in, Domin Rikakken Mazinaci Ne, Cewar Wata Budurwa

Wata matashiya a jihar Kano ta gargadi mata 'yan uwanta da kar su kuskura su yi mu'amala da Jarumin Kannywood Sahir Abdul wanda aka fi sani da 'Malam Ali Na Kwana Casa'in' tana mai cewa rikakken mazinaci ne.

Budurwar wacce an kusa bikinta ta bayyana cewa a watannin baya kadan wata mu'amala ta ta'ba hada su, daga baya kuma ba ta san inda ya sami lambarta ba, sai ya biyo ta a WhatsApp ya bayyana mata cewa shi ne wane. Bayan sun gaisa ne sai ya fara bijiro mata da maganganun banza yana mai cewa ta daure ta amince ya yi zina da ita kamar yadda za ku ga kalaman jarumin a hoton screen shot din da aka dora wanda lambarsa ce da kowa ya san shi da ita.

Budurwar ta ki amince wa jarumin a yayin da ta bayyana masa cewa ta kusa zama mallakin wani, amma jarumin bai daina yi mata magiyar amincewa da shi su yi lalata ba, inda a karshe ta bayyana wa mijin da za ta aura abubuwan da jarumi Sahir ke yi mata.

Koda saurayin nata ya tuntubi Malam Ali don ya ja masa kunne ya kuma yi masa nasiha sai Malam Ali ya ce ya yi din, ya je duk abin da zai yi ya yi. Jin hakan ne ya fusata saurayin budurwar har ya bukaci jaridar KANO MEDIA da ta buga labarin ta kuma watsa kazaman kalaman batsa da Malam Ali ya yi don duniya ta gani ko hakan zai sa ya dauki darasi ya gyara.

Sai dai saurayin budurwar ya ce idan har karya ya yi wa Jarumi Malam Ali, to ya fito ya rantse da Alqur'ani ya karyata. Ko ya je Kotu su kuma za su je da wayar da Malam Ali ya turo kalaman batsar da ya yi daga nan duniya ta gani.

30/08/2022

Address

FH 13 KUMASHI Road KADUNA
Kaduna
6811

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood gossip posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share