Jiddan House

Jiddan House Wannan page an bude shi ne domin fadakarwa ilmantarwa nishadantarwa wa'axantarwa d kuma yada labarai.

02/07/2025

part 4

29/06/2025
29/06/2025

part 3

29/06/2025

- part 2.

27/06/2025

NOUN 1st clip

27/06/2025

Mu koma gonna🙏🙏🙏

PSG AND PSG FANS CONGRATULATIONS 🎉🎉🎉🎉🎉
31/05/2025

PSG AND PSG FANS CONGRATULATIONS 🎉🎉🎉🎉🎉

09/05/2025

Allah ya KAIMU Ranar lahadi,muga yadda za'yi fata fata da BARCELONA 😅😅😅

Gamayyar "yan Jaridun Online na Arewacin Najeriya sun samar da kungiya mai suna *Northern Online Journalists Network*.Ga...
09/05/2025

Gamayyar "yan Jaridun Online na Arewacin Najeriya sun samar da kungiya mai suna *Northern Online Journalists Network*.

Gamayyar kamfanonin Jaridun kafafen sada zumunta na jihohin Arewacin Najeriya 19, sun samar da wata babbar kungiya domin tunkarar matsalolin dake addabar yankin tare da kara samar da kusanci tsakanin masu mulki da talakawa.

Kungiyar Northern Online Journalists Network, kungiya ce wadda cikin ayyukan ta, zata samar wa da dukkan "yan jaridun Arewa "yanci da kuma daga darajar su.

Daga cikin ayyukan kungiyar sun hada da;

1-Wayar da kan "yan jaridun Online ta hanyar hada Semina, da sauran tarukan da za'a gayyato farfesoshi a fannin aikin Jarida, domin su dinga saita masu hanya akan yadda aikin yake a zamance.

2-Samar da "yanci ga duk dan jarida, domin dakile cin mutumci ko tsamgwama da nuna tankiya ga "yan jaridu daga dukkan nau'in mutane.

3-Yaki da yada labarun karya

4-Bada gudummawa ta fuskanci samar da tsaro.

Kofa a bude take ga duk wani dan jarida a Arewacin najeriya da yake da niyyar shiga wannan tafiya.

Domin karin bayani a tuntubi wadannan lambobin:-

08106511583
08062434977
08108940039
07069058380

Zaku iya samun mu a shafin mu na facebook mai suna: Northern Online Journalists Network.

Ga link na shafin nan a ƙasa👇👇

https://www.facebook.com/profile.php?id=61576076030820

The body of Malam was transported in his own ambulance—the one he personally bought with his own money and donated for f...
04/04/2025

The body of Malam was transported in his own ambulance—the one he personally bought with his own money and donated for free use in conveying the dead for the general public.

Malam built a mosque.
Malam built a hospital.
Malam built a school (College of Education, Dutsin Tanshi, Bauchi), and he offered free education to the children of the poor who couldn’t afford school fees.

He even sponsored some of these poor students to study abroad, covering their tuition, food, everything—including their monthly allowances.

Dr. Idris Abdulaziz was a truly wealthy man.
But out of humility and fear of Allah, he always lived simply—dressed in a jalabiya and a small cap.

May Allah have mercy on him and grant him His forgiveness.

– Alhassan Mai Lafia copied

Address

Kaduna

Telephone

+2347037992158

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jiddan House posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jiddan House:

Share