ADABI TV

ADABI TV Vital information for humanity

Hajiya
31/10/2024

Hajiya

26/09/2024

Maganar gaskiya

Sabuwar mota ƙirar Chevrolet wanda ɗan Najeriya Jelani Aliyu ya tsara/zana.Jelani Aliyu ya kasance ɗan asalin jihar Soko...
05/03/2024

Sabuwar mota ƙirar Chevrolet wanda ɗan Najeriya Jelani Aliyu ya tsara/zana.

Jelani Aliyu ya kasance ɗan asalin jihar Sokoto a nan Najeriya sannan yayi makaranta a Birnin Kebbi inda ya samu shaidan Digiri ɗinsa na farko.
Matukar kana amfani da kamfanin ABBA PANTAMI DATA, hankalinka a kwance yake, domin da zaran ka samu matsalar network ko kudinka sun makale kana yiwa customer care magana anan take zasu gyara maka.

Ka gwada amfani da Application din ABBA PANTAMI DATA, domin tabbatar da hakan.

Wanda bai yi ragista da kamfanin ABBA PANTAMI DATA ba, ya shiga wannan link din yayi
👇
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=08032728918

Ko kuma ya shiga PlayStore ta wannan link din, yayi Download din Application din
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.abbapantamidata.ng

Duk wanda yake bukatan karin bayani, Don Allah ya tuntubi daya daga cikin customer care ta WhatsApp;
08126081967
07046868000
07061347599.

CEO Comr Abba Sani Pantami

19/02/2024
Wasu bata garin ma'aikatan Kastela na garin kaduna, sun karbi cin hancin   a hannun Hausa Guy alhalin ya cika dukkan sha...
13/02/2024

Wasu bata garin ma'aikatan Kastela na garin kaduna, sun karbi cin hancin a hannun Hausa Guy alhalin ya cika dukkan sharudan su.

Shugaban kwamatin wasanni na kasa Sanata Kawu Sumaila OFR tare da dan wasan Super Eagles kuma haifaffen Jihar Kano Alhas...
07/02/2024

Shugaban kwamatin wasanni na kasa Sanata Kawu Sumaila OFR tare da dan wasan Super Eagles kuma haifaffen Jihar Kano Alhassan Yusuf suke taya juna murna daga kasar Ivory Cost bisa nasarar da Najeriya ta samu na zuwa wasan karshe na AFCON.

Ba'a Taɓa Samun Kyakykyawar Jaruma a KANYWOOD ba kamar Jaruma Nafisa Abdullahi -Bincike Saboda Jaruma Nafisa Abdullahi B...
07/02/2024

Ba'a Taɓa Samun Kyakykyawar Jaruma a KANYWOOD ba kamar Jaruma Nafisa Abdullahi -Bincike

Saboda Jaruma Nafisa Abdullahi Baka ce, Duk Da Kasancewan Ta Baka Ba'a Sameta Dayin Shafe Shafe ba Kaman Yanda Wasu Jaruman keyi na Dole Sai Sun Zama Masu Haske

Isah Lawal, Dan Shekaru 33, Dan Ta'adda ne dake zaune a kauyen Kaya, Karamar Hukumar Giwa, Jihar Kaduna. An kamashi da s...
07/02/2024

Isah Lawal, Dan Shekaru 33, Dan Ta'adda ne dake zaune a kauyen Kaya, Karamar Hukumar Giwa, Jihar Kaduna. An kamashi da shanu 55 da tumaki 6 a Garin Karaye, bayan ya baro Dajin Birnin Gwari da yunkurin kafa sansanin garkuwa da mutane a daji tsakanin Gwarzo da Karaye dake Jihar Kano.

Abdullahi Kiyawa page.

ALLAHU AKBAR: Yadda aka gudanar da Jana'izar Sanata Bukar Abba Ibrahim, yau bayan Sallan Asuba a babban Masallacin Haram...
05/02/2024

ALLAHU AKBAR: Yadda aka gudanar da Jana'izar Sanata Bukar Abba Ibrahim, yau bayan Sallan Asuba a babban Masallacin Harami dake garin Makkah a kasar Saudi Arabia.

Allah ya gafarta masa Ameen.



Rahoto: Za'a fara safarar Busassar Tsutsar Shanshani daga Ƙasar Cana zuwa Nijeriya.
05/02/2024

Rahoto: Za'a fara safarar Busassar Tsutsar Shanshani daga Ƙasar Cana zuwa Nijeriya.

Address

Ungwan Nasarawa Jere
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADABI TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share