
01/05/2022
SANARWA SANARWA SANARWA
A madadin dukkan muridan maulana sheik Sharif Muhammad danlami suna farin cikin gayyatar yan uwa zuwa wajen sallar e-di wanda za'a yi kamar haka
RANA: Litinin 1 ga shawwal
WURI: primary school Ja'afaru Aminu raod sabon Gari zaria.
LOKACI: 8:30AM
Allah yabada ikon zuwa ammen