08/05/2022
Jama'atu izalatil bidi'a wa'iqamatus-sunnah tana Mika godiya ga Allah da ya nuna Mana karshen Azumin Ramadan lafiya
BAYAN haka ta jaho hankalin yan uwa musulmi kada suyi sakaci dangane da Azumin sitta shawwal kafin watan takai karshe
Muna rokon Allah yakarba ibadunmu yasa muna daga cikin wadanda aka yanta daga wuta zuwa Aljannah.