
15/12/2021
DAN KISHIN KASA ORUBEBE
Bincike ya nuna cewa ban cikakken dan kishin kasa irin tsohon makusancin tsohon shugaban kasan nijeriya goodluck ebele Jonathan wato orubebe, irin yanda yayi ruwa yayi tsaki da kada a dauki mulkin da amanar tsaro da dukiyoyin yan najeriya aba tsoho dan daura. Yanzu ko yana ina oho, amma nasan yana cikin koshin lafiya da jin dadi, amma talakawan najeriya da yake ta nunanshesu halin tsoho. Allah ya fitar da a'i a rogo, ka kuma kawo mana mafita.