Arewa News

Arewa News Sahihan labarai

An daura auren Rahama sadau
09/08/2025

An daura auren Rahama sadau

Kasar Amurka ta dakatar da bawa yan ƙasar Nijar visa din zuwan ƙasarArewa News
28/07/2025

Kasar Amurka ta dakatar da bawa yan ƙasar Nijar visa din zuwan ƙasar

Arewa News

HOTUNA: Kungiyar kwallon kafa ta Mata Super Falcons sun dawo Najeriya da kofin nahiyar Afirka da s**a lashe
28/07/2025

HOTUNA: Kungiyar kwallon kafa ta Mata Super Falcons sun dawo Najeriya da kofin nahiyar Afirka da s**a lashe


Menene ra'ayin ku akan kokarin samar da Tiga StateArewa News
28/07/2025

Menene ra'ayin ku akan kokarin samar da Tiga State

Arewa News

Al’ummar garin Hamdulillahi dake mazaɓar Panda a ƙaramar hukumar Albasu, jihar Kano, na neman ɗaukin mahukunta dangane d...
28/07/2025

Al’ummar garin Hamdulillahi dake mazaɓar Panda a ƙaramar hukumar Albasu, jihar Kano, na neman ɗaukin mahukunta dangane da matsalar zaizayar ƙasa da ambaliyar da makarantar Government Arabic Secondary School dake yankin ke fuskanta.

Allah ya yiwa tsohon shugaban kasar Najeriya general Muhammadu Buhari rasuwa
13/07/2025

Allah ya yiwa tsohon shugaban kasar Najeriya general Muhammadu Buhari rasuwa

17/06/2025

DA DUMI DUMI: Ga jerin Nasarorin guda (10) da 1r@n ta Samu akan 1sr@'ila a daren jiya.

(1) Cikin daren jiya ƙasar 1r@n tayi Nasarar tarwatsa Babbar cibiyar Matatar M@n fetur ɗin 1sr@'ila

(2) 1r@n ta Nasarar l*l*ta Tsaron Saman 1sr@’ila ya samu m@ts@la, wani mak@mi mai linzami ya faɗo cikin birnin T3l Aviv.

(3) Dakarun 1r@n bang@ren Cyper Walfare sun kw@mushe (H@ck!ng) duk wasu wayoyi, Computers da sauran Gidajen Talabijin

(4) 1r@n sunk@! manya-manyan sako cikin daren nan a guraren mabanbanta ciki har da tashar wutar lantarkin su.

(5) Yau ma dai Dakarun 1R@N sun ƙara kwamushe Sararin Samaniyar 1x1iri'il@

(6) Dakarun 1R@N sun sanar cewa sun l*lat@ sansanin da akai amfani dashi waje kawowa gidan talabijin na 1R@n Har!

(7) Yan sandan 1xiri'il@ suna cigaba da k**a Yan jaridun na kasar akan haska abinda yake faruwa

(8) Ana rade-radin babban masanin Nekeleya na 1xir!'il@ ya tunkuyi burji.

(9) Cikin daren nan Mutanen 1xiri'!l@ suna ta biyan makudan kudade ana daukarsu a jirgi zuwa wata kasar

(10)Na'urar kariya ta 1xir!'il@ ta samu rik!cewar lissafi, maimaikon ta tarwatsa Yan sakon 1R@N, Sai ta t*rw@tsa gidajen Yan kasar ta.

Copied

Rikicin Iran da Isra'ilaHar yanzu Iran tana luguden wuta ga Isra'ilaArewa News
16/06/2025

Rikicin Iran da Isra'ila
Har yanzu Iran tana luguden wuta ga Isra'ila

Arewa News

Gobarar daji ta barke a wani sashe na kasar Isra'ilaArewa News
09/06/2025

Gobarar daji ta barke a wani sashe na kasar Isra'ila

Arewa News

09/06/2025

Sultan kösen wanda yafi kowa tsayi a duniya



Arewa News

Abinda Ya Faru A Rano. Wani Yaro ne Suke Biki Sai S**a Cire Abin Salansar Babur Bayan Sun Gama, Bai Maiyar Ba Yake Shiga...
27/05/2025

Abinda Ya Faru A Rano.

Wani Yaro ne Suke Biki Sai S**a Cire Abin Salansar Babur Bayan Sun Gama, Bai Maiyar Ba Yake Shiga Unguwa Da Gudu Abun Yayi Yawa Wani Bawan Allah Ya Kai Kararsa Wajen Yansanda.

Kaishi Kara keda wuya aka mikashi wajen DPO shikuma DPO Yayi kaurin Suna Wajen Ladabi Da Duka, Zargin Da Akeyi Garin Dukan ne Yaron Ya Rasu Shikuma DPO Ya Dauki Yaro Yakaiwa Iyayensa Gawar.

Ganin Haka Yan Unguwar Da Matasa Abokanansa Na Garin Rano S**a Farwa Headquarters na Yansanda ta Rano. Inda S**a Hari Office din DPO Ana Harbinsu Suna Dannawa Saida S**a Iske DPO da Sara S**a Kaishi Kasa. S**a Kona Office Din DPO S**a Kona Motoci Tare Da Fasa Wasu Motocin Daga Karshe Kuma S**a Farwa Gidan Wanda Yakai Karar Shima Ana Zargin Sun Kona Gidansa Alhaji Tijjani Arabu 😭😥.

Allah Ya Kawomana Sauki.

Hassan Cikinza Rano

Hukumar yan sanda ta ƙasa ta gayyaci Mai Martaba Sunusi Lamido Sunusi Hedikwatar yansanda ta qasa ranar Talata 8 ga wata...
06/04/2025

Hukumar yan sanda ta ƙasa ta gayyaci Mai Martaba Sunusi Lamido Sunusi Hedikwatar yansanda ta qasa ranar Talata 8 ga watan Aprilu domin amsa wasu tambayoyi akan hawan Sallah daya guduna a yan kwanakin da s**a wuce.

Address

Zaria Road
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share