Dandume Post

Dandume Post Dandume Post is the online service. It is a large network of website including such high profile.

Jajircewar sa wajen kawo bayanai akan kasuwanci da tattalin arziqi musamman a Karamar hukumar Dandume. Mal Bashir Abubak...
27/06/2025

Jajircewar sa wajen kawo bayanai akan kasuwanci da tattalin arziqi musamman a Karamar hukumar Dandume. Mal Bashir Abubakar Bugash ya samu kyautar girmamawa daga Dandume Post. Fatan Allah sa alheri

Muna masu farinciki da yabawa ga wadannan mutane biyu jajirtattu masana aikin Social media. Amfanarwa da ilimantrwa tare...
25/06/2025

Muna masu farinciki da yabawa ga wadannan mutane biyu jajirtattu masana aikin Social media. Amfanarwa da ilimantrwa tare da gargadi da suke a shafukan su na Facebook abun a yaba ne.
Dandume Post na matuƙar yabawa da ƙoƙarin ku

Butulci Ne Kawai Irin Na Dan Arewa Da Har Zai Yi Wa Gwamnatin Tinubu Zanga-Zanga, Cewar Mawaki RararaMe za ku ce?
25/07/2024

Butulci Ne Kawai Irin Na Dan Arewa Da Har Zai Yi Wa Gwamnatin Tinubu Zanga-Zanga, Cewar Mawaki Rarara

Me za ku ce?

YANZU YANZU: Gwamnoni da ministoci za su yi taro yau domin haɗa kai su dakatar da zanga-zangar yunwa da ake shirin yi a ...
25/07/2024

YANZU YANZU: Gwamnoni da ministoci za su yi taro yau domin haɗa kai su dakatar da zanga-zangar yunwa da ake shirin yi a fadin Najeriya

A takaice:
* Kowane minista zai koma jiharsa domin rarrashin mutanensa,

* Kowane minista zai faɗawa yan Najeriya ayyuka aƙalla guda Uku da ya yi nasarar aiwatarwa da hawansa

* Shuganan ƙasa zai yi jawabi na musamman akan lamarin domin rarrashin yan Najeriya

* Za a hada kai da Gwamnoni domin rarrashin yan Najeriya daga yin zanga-zangar

Duk macen da ta ke sa niyyar shiga harkan fim ta dakata kar ta shigo - Alhassan KwalleShugaban ƙungiyar jarumai ta masan...
19/04/2024

Duk macen da ta ke sa niyyar shiga harkan fim ta dakata kar ta shigo - Alhassan Kwalle

Shugaban ƙungiyar jarumai ta masana'antar Hausa ta Kannywood Alhassan Kwalle, ya ce duk macen da ke da niyyar shiga harkar wasan Hausa ta dakata kada ta shigo.

Innalillahi wa'inna ilaihi rajiunGobara ta tashi a kasuwar garin Funtua. Duk mai Shago ta saitin 'yan manja ya gaggauta....
15/04/2024

Innalillahi wa'inna ilaihi rajiun
Gobara ta tashi a kasuwar garin Funtua. Duk mai Shago ta saitin 'yan manja ya gaggauta......

In Allah ya ce zaka yi to ba makawa....   Ya zama Shugaban kasar Senegal yana da shekaru Araba'in da doriya.   A zahiri ...
06/04/2024

In Allah ya ce zaka yi to ba makawa....
Ya zama Shugaban kasar Senegal yana da shekaru Araba'in da doriya.
A zahiri dai ya fita daga sahun matasa. Rashin ba ma matasa dama a siyasance a yankin Africa kan sa mu rika kallon dan shekara 40 zuwa 60 a siyasa matashi ne. Wanda a yankin da aka cigaba ba haka ba ne. Gwamna zaku yi mai shekaru 60+ amma sai kaji ana mai waka ana MU BANA SAI MATASHI.... an riga anyi disqualified na matasa 'yan shekaru 39- .
Rashin ba ma matasa dama a siyasa wata manufa ce da iyayen gidan Africa watau Turai ke da ita. Tun lokacin da muka yi shugaban kasa mafi karancin shekaru a Najeriya YAKUBU GOWON mai shekaru 32 a lokacin turawa s**a kitso da yakin basasa a lokacin shi. Wanda sun yi Shirin da ba lallai kasar Najeriya ta ci gaba da zama a dunkule ba. Amma cikin ikon Allah Sauki ya samu Gwamnatin kasa lokacin karkashin shi Yakubu Gowon ya ci Biafra da yaki duk da Turawa na mara ma ta baya . Tun daga nan ta sauya zani. In kaga ka hau shugaban kasa a Najeriya to farar ka ta fara lalacewa kwakwalwar ka ta fara condemn Tunanin ka ya daukushe ta yadda duk abun da s**a tsiro da shi za su samu nasara . Duk dan takarar da aka tsaida ma ku da ya haura shekara 40 ba mataahi ba ne.
Shima Basirou ba wai ya zama Shugaban kasar Senegal ba ne a lokaci guda sai da yabi matakai. Na farko dai kakan sa na cikin 'yan gwagwarmayar karbo 'yanci kamar mu a nan Najeriya ace 'ya'yan su Tafawa Balewa ko Sardauna. Sannan Baban sa ma yazo yayi Siyasa kaga kenan Dan Sanannen dan siyasa ne.
Ana zama wani a rayuwa da sanadi ko dalili .
Engr Umar Lawal

Ga Gogaggen dan siyasa ba abun mamaki ba ne ziyarar Sen Yakubu Lado ya kai ma Jagoran Jamiyyar NNPP ta kasa Sen Rabi'u K...
04/04/2024

Ga Gogaggen dan siyasa ba abun mamaki ba ne ziyarar Sen Yakubu Lado ya kai ma Jagoran Jamiyyar NNPP ta kasa Sen Rabi'u Kwankwaso .
Ba kowa ke Nuna zazzafar adawa sai kananun 'yan siyasa . Daga sanda siyasar ka ta kai matured to ba ka da dawwamammen makiyi ko masoyi a cikin ta . Akwai 'yan siyasar da suna Jamiyya daya amma Manufa ba daya ba, Akwai kuma 'yan siyasar da basa Jamiyya daya amma manufar su daya.
Kun san Sen Kwankwaso yana da Manufa mai kyau akan talakawa haka ma Sen Lado to amma ba Jamiyyar su daya ba. Kowa a cikin su na son cigaban al'ummar sa.
Idan kalar wannan ya faru sai ayi fatan haduwa su a siyasa in hakan ba ta samu ba sai ayi fatan haduwar su a mu'amula hakan ma zai taimaka ma al'umma .
Akwai da yawa 'yan siyasa da suke da alaka mai kyau amma ta mu'amula ba ta siyasa ba.
Fatan mu shine Allah taimaki jahar Katsina da kasa baki daya
Engr Umar Lawal

Sanata Yakubu Lado Danmarke Ya Ziyarci Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso A Abuja Ɗan takarar Gwamnan jihar Katsina na PDP a za...
03/04/2024

Sanata Yakubu Lado Danmarke Ya Ziyarci Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso A Abuja

Ɗan takarar Gwamnan jihar Katsina na PDP a zaɓen 2023 Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke, ya ziyarci jagoran Jam'iyyar NNPP na ƙasa Sanata Rabi'u Musa Ƙwanƙwaso, a gidansa na Abuja a ranar Talata 2, ga watan Afrilu 2024 inda s**a tattauna batutuwan da s**a shafi kasa da siyasa.

DA DUMI-DUMI: Sen Lado Ɗanmarke Ya Bada Kyautar Naira Miliyan 148 Ga Ya'yan Jam'iyyar PDP da suke Ƙananan Hukumomin 34 n...
30/03/2024

DA DUMI-DUMI: Sen Lado Ɗanmarke Ya Bada Kyautar Naira Miliyan 148 Ga Ya'yan Jam'iyyar PDP da suke Ƙananan Hukumomin 34 na Jihar Kastina

Sen Yakubu Lado Ɗanmarke Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Katsina A jam'iyyar PDP A zaɓen da Ya gabata na 2023 Ya Sanar da bada kyautar zunzurutun Kuɗaɗen ne da yammacin Yau juma'a Inda Yace za'a raba kuɗaɗen Ga ya'yan jam'iyyar PDP da Suke faɗin jihar Katsina baki ɗaya.
Hon Ghali Salisu

MASHALLAHDaliban kuriga sun dawo
24/03/2024

MASHALLAH
Daliban kuriga sun dawo

Tafsirin Al Qurani Mai Girma Ke Nan Daga Zawuyyar Shekh Ibrahimal Khaleel Na Matan Aure Wanda Sayyada Khadijat S Khaleel...
22/03/2024

Tafsirin Al Qurani Mai Girma Ke Nan Daga Zawuyyar Shekh Ibrahimal Khaleel Na Matan Aure Wanda Sayyada Khadijat S Khaleel Take Gabatarwa a garin Dandume.

Address

Kaduna

Telephone

+2348069911505

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandume Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dandume Post:

Share