Auwal Fudiyyah

Auwal Fudiyyah Muhammad Auwal Umar, From Ung-Bawa, Lere, Kaduna.

*EXCURSION DOMIN TUNAWA DA SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H) A GARIN SAMINAKA*A jiya Juma'a 14-10-2022  Matasan Jaishu Shaheed A...
15/10/2022

*EXCURSION DOMIN TUNAWA DA SHAHEED AHMAD ZAKZAKY (H) A GARIN SAMINAKA*

A jiya Juma'a 14-10-2022 Matasan Jaishu Shaheed Ahmad Zakzaky H. (JASAZ) Wahab bin Abdullah Saminaka, s**a Shirya Excursion domin tunawa da Ranar haihuwar Shaheed Sayyid Ahmad Zakzaky Gwarzo Abinkoyi ga dukkan Matasa yan Gwagwarmaya. Wanda S**a Gudanar a Saminaka Holiday Resort (Musa Tugga) Dake Sabon birni, Ung Bawa, Saminaka. Kamar Yadda kuke Gani Cikin Hotuna Sun fitane mazansu Da Mata Harda Qananan Yara.

*Ahalil Basiraty Wal Wilayaty*

week

bin Abdullah

Alhamdulillah ! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!  Ina Matasa yaufa Ranar Takuce, Domin yaune yayi Daidai Da Ranar da aka ...
13/10/2022

Alhamdulillah ! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!! Ina Matasa yaufa Ranar Takuce, Domin yaune yayi Daidai Da Ranar da aka Haifi Jajirtaccen Matashi Mai Fiqirar da Babu irinsa a wannan Nahiryar. Wato Abbasuzzamanina, Sayyeed Shaheed Ahmad Zakzaky (H). Wanda Yanzu ya kasance shine Madubi ga Dukkanin Matasa Yan Gwagwarmaya. Happy birthday to you Sir. 🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂☑️

JANA'IZAR SHAHIDAN 22july 2019 A FUDIYYA MARARABA ABUJA.Angudanar da sallar jana'izar Shahidan da aka karbo daga hannun ...
05/10/2022

JANA'IZAR SHAHIDAN 22july 2019 A FUDIYYA MARARABA ABUJA.

Angudanar da sallar jana'izar Shahidan da aka karbo daga hannun jami'an tsaro jiya 4/10/2022 a babban asibitin kasa dake Abuja.

Kamar yadda kuke gani Cikin Hotuna Wakilin 'yan uwa na garin Abuja Sheikh Ahmad Abdul'azeez Abu Sumayyah ne, ya jagoranci Sallar jana'izar tare da sauran 'yan uwan Almajiran Sheikh Zakzaky (H) da Sauran al'ummar Musulmi.

An gudanar da Faretin Girmamawa ga Shahidan, wanda Rundunar Jaishi Shahid Ahmad Zakzaky (Jasaz) s**a gudanar a lokacin jana'izar,

*Shahidai Ukune akayi Sallarsu a yau*

*Isa Charis
5/10/2022*

Zamu tabbatar da adalci a wannan Nahiyar✌Wanda yace mana qarfin mu bai kai ba,ku gaya masa imanin mu ya wadatar!Wanda ya...
04/10/2022

Zamu tabbatar da adalci a wannan Nahiyar✌

Wanda yace mana qarfin mu bai kai ba,ku gaya masa imanin mu ya wadatar!

Wanda yace gwagwarmayar mu bata kai ba,ku gaya masa jinanen mu sun wadatar!!✌

Wanda yace shekarun mu basu kai ba,ku gaya masa shekarun yaran mu sun wadatar!!!👪

Kuma duk wanda yake shakka akan nasarar mu,ku ce masa Allah shine zai taimake MU💪

DAGA MASALLACIN COSTOM WUSE ZONE 3 ABUJA,Gangami haɗe da Muzaharar Realese Sheikh Zakzaky Passport.Yanzu haka Gangamin ƙ...
30/09/2022

DAGA MASALLACIN COSTOM WUSE ZONE 3 ABUJA,

Gangami haɗe da Muzaharar Realese Sheikh Zakzaky Passport.

Yanzu haka Gangamin ƙin amincewa daci gaba da riƙe Fasfo ɗin Jagora Sayyid Zakzaky (H) ne ke gudana a Masallacin Costom dake Wuse Zone 3 Abuja,

'yan uwan sun fara gudanar da gangaminne tun daga bakin Masallacin sannan s**a fito da Muzaharar har zuwa kan zone 3 Junction dake kan babban titin dake hanyar Shiga Masallacin ananma S**a ƙara gudanar da Gangamin.

Sunyi ƙira ga azzalumar gwamnatin Buhari dasu gaggauta Sakin Fasfo din Sheikh Zakzaky (H) da mai ɗakinsa Malama Zeenat Ibrahim su tafi neman lafiya, tare da Nuna goyon bayansu ga al'ummar palatsinu da ƙasar Isra'ila ke zalunta tare da Allah wadai da kashe kashen da ake yi a Garuruwan Zamfara Sokkoto Katsina birnin gwari Borno Kaduna da Sauransu,

Isa Charis
30/9/2022

Sanarwa: بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على محمد وال محمد وعجل فرجهم. Ba mu sami labarin ganin jinjirin watan Rabi'ul A...
27/09/2022

Sanarwa:

بسم الله الرحمن الرحيم

اللهم صل على محمد وال محمد وعجل فرجهم.

Ba mu sami labarin ganin jinjirin watan Rabi'ul Auwal a jiya Litinin 29 ga Safar ba. Don haka bisa istimi mun sa yau Talata a matsayin 1 ga watan Rabi'ul Awwal 1444. Idan akwai labarin ganin jinjirin wata ranar Litinin ana iya sanar da mu don tabbatarwa bisa yakini, in sha Allah.

Wassalam


27/09/2022

Address

Lere
Kaduna

Telephone

+2349070935166

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal Fudiyyah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Auwal Fudiyyah:

Share