Real Yusuf Dangulun

Real Yusuf Dangulun Dogaro Ga Allah Jarine, Always Trust God, Royal Updated Motivation, 🍁

da Kaga ta saka Maka Emoji na Kuka Kar Kai saurin cewa mene Yake Faruwa kawai kace Allah ya warware Matsalar Kai Gaba🤔
20/08/2026

da Kaga ta saka Maka Emoji na Kuka Kar Kai saurin cewa mene Yake Faruwa kawai
kace Allah
ya warware Matsalar Kai Gaba🤔

Daga sanda kika fara tunanin idan mijinki ya sakeki akwae maza dayawa a waje da zasu aure ki,daga lokacin kika tashi a a...
16/08/2026

Daga sanda kika fara tunanin idan mijinki ya sakeki akwae maza dayawa a waje da zasu aure ki,daga lokacin kika tashi a aiki.

15/08/2026

Duniya ba ta taɓa samun wani alheri mai girma kamar zuwan Annabin rahama, Muhammad ﷺ. Zuwansa shi ne hasken da ya kori duhun jahilci, rahama ga talikai, kuma babbar ni’ima ga wannan duniya. 🤍🌙

اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد

Son abin da masoyinka yake so shi ne cikar soyayya. Misali, son budurwar mijinki ita ke nuna cikar soyayyarki ga mijinki...
10/08/2026

Son abin da masoyinka yake so shi ne cikar soyayya. Misali, son budurwar mijinki ita ke nuna cikar soyayyarki ga mijinki.

06/08/2026

I'm in the top 10% of Yusuf Dangulun fans. I earned 272 points on their weekly engagement list last week.

Dukda cewa Rarara yana taba kima da mutumcin mutane masu mutumci dayawa amma wannan abunda akayma mahaifiyanshi ba daida...
01/08/2026

Dukda cewa Rarara yana taba kima da mutumcin mutane masu mutumci dayawa amma wannan abunda akayma mahaifiyanshi ba daidai bane. Allah ya kiuta 🤔

22/07/2026

Allah sai ya mana hisabi da dük wanda ya sake zaben Tinubu!
🤔

17/07/2026

I'm in the top 20% of Yusuf Dangulun fans. I earned 309 points on their weekly engagement list last week.

10/07/2026

Alamar soyayyar Allah ﷻ ga bawa ita ce sauƙaƙe masa yin salati ga Annabi ﷺ, musamman a dare da kuma yinin Jumu’a.
🤍

Idan ɗan’uwanku ya yi aure, kuma har yanzu yana ci gaba da kula da ku da mahaifiyarku, to ku sani haƙiƙa mace tagari ya ...
03/07/2026

Idan ɗan’uwanku ya yi aure, kuma har yanzu yana ci gaba da kula da ku da mahaifiyarku, to ku sani haƙiƙa mace tagari ya aura.

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Yusuf Dangulun posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Real Yusuf Dangulun:

Shortcuts

Share