
18/03/2025
DA DUMI-DUMINSA: An turawa Sarkin Kano Sunusi na ll Rubutaccen umarni kan cewa ya fice daga gidan Rumfa da yake ciki
a yanzu za a kulle gidan har sai Kotu ta gama yanke hukunci an kuma bashi zabi daga cikin Gidaje Uku (3) ya zabi Daya ya koma can.
1- Gidan Sarki Na Dorayi,
2- Ko Gidan Sarki Na Fanisau,
3- Ko gidan Sarki Na Wudil.
An umarceshi daya gaggauta ficewa daga gidan wancan gidan har sai Kotun Koli ta gama hukunci a matakin Karshe kuma rashin bin wancan Rubutaccen umarnin zai iya jawo Masa fushin hukuma Allah ya kiyaye