ANC HAU II

ANC HAU II Contact Creator."🕊️
Special Adviser.."✅
Procurement Officer.."😁


"This page offers advice to women to empower them and help them achieve success in life."✊

04/08/2025

Kada ka gaggauta yanke hukunci – wasu abubuwa na buƙatar lokaci su bayyana.

04/08/2025

Kar ka saurin yanke abota saboda kuskure ɗaya – kai ma ba kai cikakke ba ne.

04/08/2025

Duk wanda ke yawan gaggawa zai ci karo da abin da bai shirya ba

04/08/2025

Nasara mafi ɗorewa ita ce wadda aka gina a hankali, ba da harabar gudu ba.

Mota ce kuma Jirgi ceBabu ruwanka da Go slow Idan titin ya cika seka tashi SamaYanzu haka akwai su available A Lagos Nig...
03/08/2025

Mota ce kuma Jirgi ce
Babu ruwanka da Go slow
Idan titin ya cika seka tashi Sama
Yanzu haka akwai su available A Lagos Nigeria

Me bukata yayi magana ✍️

03/08/2025

A Matsayinka na Mutum Meson Cigaban Rayuwarsa Ga Shawarwari Ze Anfane ka


03/08/2025

Matasa Ga Shawara.👂💪


03/08/2025

Ilimi ba komai bane face hasken da ke fitar da kai daga kangin rashin sanin gaba.

03/08/2025

"Wanda bai ciyar da kansa da ilimi ba, zai ci gaba da yawo da kwalin jahilci cikin al'umma mai wayewa."

03/08/2025

Ka Ilimantar da Kanka, Ka Ƙarfafa Hankalinka
⬇️👇

“Ya Allah, Ka tsare zuciyarmu daga hassada da kwaikwayo, ka shiryar da mu zuwa gamsuwa da aikin da ya dace da mu.”
02/08/2025

“Ya Allah, Ka tsare zuciyarmu daga hassada da kwaikwayo, ka shiryar da mu zuwa gamsuwa da aikin da ya dace da mu.”

02/08/2025

💭 Karfafa Tunani:
⬇️👇

Address

State Kaduna Kubau Local Government Anchau Gari

Telephone

+2348023079688

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ANC HAU II posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share