Sugar Factory Hausa

  • Home
  • Sugar Factory Hausa

Sugar Factory Hausa Contact Creator."🕊️
Special Adviser.."✅
Procurement Officer.."😁


"This page offers advice to women to empower them and help them achieve success in life."✊

🔥 Brown Sugar Mazar Kwaila – Ingantacciyar Dadi Ta Musamman 🔥Kana neman Mazar Kwaila mai inganci, tsafta, kuma mai dadi ...
14/03/2026

🔥 Brown Sugar Mazar Kwaila – Ingantacciyar Dadi Ta Musamman 🔥

Kana neman Mazar Kwaila mai inganci, tsafta, kuma mai dadi na gaske? Ga mafita a hannunka!

✅ Brown Sugar Mazar Kwaila
✔ Mai tsafta sosai
✔ Dadi na musamman
✔ Inganci da aka tabbatar
✔ Ya dace da shaye-shaye, tea, da sauran amfani

📦 Ana samu a shirye domin masu bukata.

📩 Tuntube mu domin samun naka cikin sauki.

✨ Inganci da amana su ne ginshikin kasuwancinmu.

🔥 Brown Sugar Mazar Kwaila 🔥Mazar Kwaila mai dadi da inganci sosai.Mai tsafta kuma ya dace da amfani a kowane lokaci.📩 T...
14/03/2026

🔥 Brown Sugar Mazar Kwaila 🔥

Mazar Kwaila mai dadi da inganci sosai.
Mai tsafta kuma ya dace da amfani a kowane lokaci.

📩 Tuntube mu domin samun naka.

🔥 BROWN SUGAR MAI INGANCI DA DADI NA MUSAMMAN! 🔥Brown Sugar sukari ne mai ɗan kauri, mai ƙamshi da ɗanɗano na musamman.Y...
27/02/2026

🔥 BROWN SUGAR MAI INGANCI DA DADI NA MUSAMMAN! 🔥

Brown Sugar sukari ne mai ɗan kauri, mai ƙamshi da ɗanɗano na musamman.
Yana da matuƙar anfani sosai, kuma ya fi sauƙi a jiki idan aka kwatanta da farin sukari.
✅ Abubuwan da ake amfani da ita:
▫️ Shayin buzaye
▫️ Shayin ofis ko na masana’anta (na yar buta)
▫️ Magungunan gargajiya da tsimi
▫️ Hada kayan zaki da sauran abubuwa
💯 Muna sayarwa da inganci, a farashi mai sauƙi sosai.
Haka kuma muna bada sari ga masu bukata.

📞 Dan karin bayani ko yin oda:
Kira: 09162205697
Ko ka turo mana da sako a DM.
📍 Zaka iya zuwa inda muke: Anchau, Kubau Local Government, Kaduna State
🚚 Ko kuma ka saka order, muyi maka delivery cikin sauƙi har inda kake.

Kar ka bari a baka labari… Gwada ka gani! 😉

29/12/2025

Da a baki 10m

Da a bawa mijinki 100m
Wanne zaki zaba?

29/12/2025

Gaskiya ban taɓa tunanin cewa Abba Gida-Gida zai bar kwakwasiyya ba. Allah mai iko 🤔

25/12/2025
20/12/2025

Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyim

14/12/2025

Saurara Kaji.."🧏👂

Address


Telephone

+2348023079688

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sugar Factory Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share