Jakar Fasaha

Jakar Fasaha Domin Samun Sahihai Kuma Ingantattun Labarai Da Rahotanni Sai Kudanna Like.

23/12/2024

Gwamnatin Najeria ta ayyana ranakun 25,26 da 1 ga watan janairu a matsayin ranakun hutun bikin kirismeti da sabon shekara.

An yiwa mawaki Wizkid satar waya a yayin da yake show a Legas India yace duk Wanda ya kawo mai wayar tasa zai bashi kyau...
23/12/2024

An yiwa mawaki Wizkid satar waya a yayin da yake show a Legas India yace duk Wanda ya kawo mai wayar tasa zai bashi kyautar Naira Miliyan 5.
A tunanin ku wanda ya sace wayan zai dawo da itadin kuwa?

Shin kuna ganin Gidan tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Daura yafi fadar Shugaban Kasa na Abuja karban baki?Kuma ...
22/12/2024

Shin kuna ganin Gidan tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Daura yafi fadar Shugaban Kasa na Abuja karban baki?
Kuma kuna tunanin ziyarce-ziyarcen da ake kaiwa tanada tasiri da zaben 2027?
Muna jiran ra'ayoyin ku a comment section.

Duk wanda ya fadamana nan inane a cikin garin Kaduna akwai kyauta na musamman.Muje zuwa
20/12/2024

Duk wanda ya fadamana nan inane a cikin garin Kaduna akwai kyauta na musamman.
Muje zuwa

19/12/2024

Mai magana da yawun Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Mal Garba Shehu, ya musanta labarin dake cewa Ministan Birnin tarayya Nyesom Wike ya kwace filin tsohon Shugaban.

18/12/2024

Gwamnatin Jihar Kaduna ta mayar ma iyalan tsohon Shugaban Kasa Janar Sani Abacha da kadaransu wanda Gwamnatin El-rufai ta kwace.

On behalf of the entire members of the HANYI BANKI community, we extend our heartfelt gratitude to the Huzaifa Foundatio...
17/12/2024

On behalf of the entire members of the HANYI BANKI community, we extend our heartfelt gratitude to the Huzaifa Foundation for their generous gesture in distributing sweaters to our members during this harmattan season. Your kindness and thoughtfulness have not only brought comfort but also warmth to many homes, ensuring we remain protected during this cold weather.

We deeply appreciate your continuous support and commitment to uplifting the well-being of the community. May your organization continue to grow and impact more lives positively.

Thank you, Huzaifa Foundation! Your compassion truly makes a difference.

Shugaban Kunngiyan Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Ikamatis Sunnah Reshen Hayin Banki Kaduna Alh Gambo Lawal.
26/11/2024

Shugaban Kunngiyan Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Ikamatis Sunnah Reshen Hayin Banki Kaduna Alh Gambo Lawal.

Alhamdulillah we're rounding up.Day by Day.
09/09/2024

Alhamdulillah we're rounding up.
Day by Day.

Kamar kullum, yauma cikin hukuncin Allah Mai Girma SA NGO Hajia Sakina Garba ta gudanar da rabon shinkafa duk domin a sa...
07/08/2024

Kamar kullum, yauma cikin hukuncin Allah Mai Girma SA NGO Hajia Sakina Garba ta gudanar da rabon shinkafa duk domin a samu saukin yanayin damuka tsinci kanmu a ciki.
Yanda k**e farin ciki inkina tallafa ma al'umma Allah ya tallafa miki.
Allah yakara maki Albarka ya yalwata kofofin neman mu gaba daya.
Hayin Banki Kaduna na alfahari da Alkhairan ki.

07/08/2024

A Rayuwa kada ka yarda a hada kaida Kai a cutar da wani, domin watarana da waninnan za'a hada kai a cutar dakai.

Tun Jiya Hajia Sakina Garba ketallafa ma mabukata domin rage musu radadi na babu a wannan yanayin damuke ciki, ta ko ina...
06/08/2024

Tun Jiya Hajia Sakina Garba ketallafa ma mabukata domin rage musu radadi na babu a wannan yanayin damuke ciki, ta ko ina ciki da wajen Hayin Banki Kaduna
Allah yakara daga Darajanki Hajia Sakina Garba.

Address

Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349032310123

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jakar Fasaha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jakar Fasaha:

Share