News Brief Hausa

News Brief Hausa Sabuwar kafar labaran nishadantarwa a fannin siyasa, ban al'ajabi, al'adu, wasanni da sauran al'amura

Kungiyar matasan ibo mai suna ‘Ohanaeze Ndigbo Worldwide’ karkashin jagorancin shugabanta, Ogbonnia Wenceslans ta ziyarc...
14/11/2024

Kungiyar matasan ibo mai suna ‘Ohanaeze Ndigbo Worldwide’ karkashin jagorancin shugabanta, Ogbonnia Wenceslans ta ziyarci Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa a gidansa da ke Abuja.

📸: / X

Elon Musk ya samu riba mai tsoka bayan nasarar Donald Trump, wanda hakan ya haɓaka darajar hannayen jarin Tesla zuwa dal...
06/11/2024

Elon Musk ya samu riba mai tsoka bayan nasarar Donald Trump, wanda hakan ya haɓaka darajar hannayen jarin Tesla zuwa dala biliyan 13. Karin bayani a kasa:

Awanni kaɗan bayan nasarar Donald Trump a zaɓen shugaban ƙasa na Amurka, attajiri Elon Musk ya samu riba mai tsoka inji rahotanni masu yawa.

Yan Najeriya sun daina yayin ka,Gara ka tattara ka koma gefe: Zazzafan martanin ministan Abuja Wike ga Atiku
20/10/2024

Yan Najeriya sun daina yayin ka,Gara ka tattara ka koma gefe: Zazzafan martanin ministan Abuja Wike ga Atiku

Shugaban kasa Bola Tinubu ya dawo Najeriya daga hutun da ya dauka.Ya shafe kwanaki da yawa a Turai, yanzu ya dawo bakin ...
19/10/2024

Shugaban kasa Bola Tinubu ya dawo Najeriya daga hutun da ya dauka.

Ya shafe kwanaki da yawa a Turai, yanzu ya dawo bakin aiki a fadar shugaban kasa.

Rahoto ya bayyana irin abin da ake kyautata zaton Tinubu zai yi bayan dawowarsa.

Shugaban kasa Tinubu ya mika muhimmin sakon taya murnar cika shekaru 90 ga Janar Gowon.Ya ce, ya kamata duk shugabanni s...
19/10/2024

Shugaban kasa Tinubu ya mika muhimmin sakon taya murnar cika shekaru 90 ga Janar Gowon.

Ya ce, ya kamata duk shugabanni su kwaikwayi halin Gowon saboda wasu dalilai.

Rahoto ya bayyana irin yabo da jinjinan da Tinubu ya yiwa tsohon shugaban kasar.

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayyana murnarsa da tsohon shugaban kasa Gowon ya cika shekaru 90 a duniya, ya bayyana irin jajircewar da tsohon shugaban kasa ya yi a tsawon lokaci.

Tirkashi!!!Manyan gidajen jaridu sun fara kiran Kashim Shatima da shugaban kasa.ko meye dalili?
16/10/2024

Tirkashi!!!
Manyan gidajen jaridu sun fara kiran Kashim Shatima da shugaban kasa.
ko meye dalili?

Yau kimanin mako biyu kenan da shugaban kasa Bola Tinubu ya tafi hutu zuwa kasar Birtaniya wanda har yanzu yan Najeriya ...
16/10/2024

Yau kimanin mako biyu kenan da shugaban kasa Bola Tinubu ya tafi hutu zuwa kasar Birtaniya wanda har yanzu yan Najeriya ke jiran dawowar sa, Kwatsam yau sai aka wayi gari mataimakin sa Kashim Shettima Shima ya dage zuwa kasar Sweden.

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when News Brief Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to News Brief Hausa:

Share