Arewa Media Center.

Arewa Media Center. MEDIA PUBLICATION, ADVERTISEMENT AND BLOGS

Our voice wouldn't be silent.......Let's meets and work hard towards restore of peace in our region..
28/09/2023

Our voice wouldn't be silent.......
Let's meets and work hard towards restore of peace in our region..

PRESS RELEASE.
26/06/2022

PRESS RELEASE.

Hon Dr.  Musa Lawal Jibia PDP DAN TAKARAR KUJERAR MAJALISSAR TARAYYA MAI WAKILTAR KANANAN HUKUMOMIN JIBIA DA KAITA. WANE...
21/05/2022

Hon Dr. Musa Lawal Jibia PDP
DAN TAKARAR KUJERAR MAJALISSAR TARAYYA MAI WAKILTAR KANANAN HUKUMOMIN JIBIA DA KAITA.
WANE FATA ZAKUYI MASA.

Hon Danlami Muhammad Kurfi PDP. Al'umma daga sassa-sassa da dama suke tururuwa da addu'ar samun nasarar zaben fidda gwan...
21/05/2022

Hon Danlami Muhammad Kurfi PDP.

Al'umma daga sassa-sassa da dama suke tururuwa da addu'ar samun nasarar zaben fidda gwani ga Hon Danlami Muhammad Kurfi Dan takarar kujerar Majalissar Tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Dutsinma da Kurfi a jamiyyar PDP.

Only Dr.  Mustapha Muhammad Inuwa deserves to be next Katsina State Governor than any CANDIDATE in forthcoming 2023 gene...
20/05/2022

Only Dr. Mustapha Muhammad Inuwa deserves to be next Katsina State Governor than any CANDIDATE in forthcoming 2023 general election.............. KATSINA YOUTH GROUPS.
The Chairman of Katsina State Support Organisation Hon Abdulaziz Gangara MNIM disclosed the statement in an interview with press men in Katsina.
"in our great party APC particularly Inuwa is better to be flag bearer than any aspirants. " While in the general election too.
Gangara said" Inuwa spend over 20 years he rendering public services and played a vital roles towards development of Katsina State. "
Gangara calls for APC stakeholders, Delegates, Members and Entire Katsina State Population to support the credible candidature of Dr. Mustapha Muhammad Inuwa as a Governor for better Katsina State.
Media Centre.

15/03/2022

Taron tuntuba da kaddamar da takarar Gwamnan jihar Katsina ta Mal Mustapha Muhammad Inuwa, a babban ofishin jam'iyyar APC na jihar Katsina.

KADAN DAGA CIKIN JERIN SUNAYEN WADANDA AKE TUNANIN ZASU TSAYA TAKARAR GWAMNA A JIHAR KATSINA A KAKAR ZABE TA SHEKARAR 20...
09/03/2022

KADAN DAGA CIKIN JERIN SUNAYEN WADANDA AKE TUNANIN ZASU TSAYA TAKARAR GWAMNA A JIHAR KATSINA A KAKAR ZABE TA SHEKARAR 2023 DAGA JAM'IYYAR APC MAI MULKIN JIHAR.

1. H.E Qs. Mannir Yakubu
2. Arc. Ahmad Musa Dangiwa
3. Dr. Dikko Umaru Radda
4. Mal. Mustapha Muhammad Inuwa
5. Sen. Sadiq Yar'adua
6. Alh. Abdulkarim Dauda
7. Alh Abbas Umar Masanawa
8. Alh. Umaru TATA
9. Hon Faruk Jobe
Kuna iya bayyana ra'ayinku tare da Hujjoji.

ANFARA SAMUN SAUKIN LAYIN MAI A JIHAR KATSINA.Alhamdulillah Muna Jinjina Ga Alh Dahiru Usman Sarki Bisa Kokarin Shi Na G...
16/02/2022

ANFARA SAMUN SAUKIN LAYIN MAI A JIHAR KATSINA.

Alhamdulillah Muna Jinjina Ga Alh Dahiru Usman Sarki Bisa Kokarin Shi Na Ganin Mai Ya Wadata Ga Al'ummar Jihar Katsina. Yau Laraba 16/02/2022 Sakamakon Jajircewar Kamfanin Saida Mai Na Danmarna Petroleum Ltd Karkashin Jagorancin Alh Dahiru Usman Sarki Ana Cigaba Da Sauke Mai Tare Da Saida Shi Akan Farashin Da Gwamnati Ta Yarda Dashi (Naira 165) A Dukkanin Gidajen Mai Na Danmarna Petroleum Ltd Domin Saukaka Wahalar Man A Fadin Jihar Katsina.

Ana Cigaba Da Sauke Man Kowane Gidan Man Danmarna Petroleum Ltd Kadan Daga Cikin Gidajen Man Dake Nan Cikin Birnin Katsina. Akwai Na Bakin Rawun Na Barhim
Na Kofar Durbi
Na Dandagoro
Na Bakin NEPA
Na Yan Katako
Dana Wajan Katsira Da Sauransu,

Kamar Yarda Kuke Gani An Fara Samun Saukin Cinkoson Ababen Hawa Motoci Da Kurkurori Da Mashina Sakamakon Kokarin Shugaban Rukunin Kamfanin Danmarna Petroleum Ltd Alh Dahiru Usman Sarki Na Jajircewa Yasamo Man Tare Da Cigaba Da Sayar Dashi Akan Farashin Gwamnati. Muna Fatan Allah Yakawo Mamu Saukin Wannan Al'amari Amin.

Shafiu Salisu
AREWA MEDIA CENTER

Innalillahi Wainna Ilaihi rajiunInnalillahi wainnah ilaihi rajiunInnalillahi wainna ilaihi rajiunAllahu Akbar Allah Yayi...
15/02/2022

Innalillahi Wainna Ilaihi rajiun
Innalillahi wainnah ilaihi rajiun
Innalillahi wainna ilaihi rajiun

Allahu Akbar Allah Yayima Gaggo Rasuwa Mahaifiya Ga Maigirma Sanata Abubakar Sadiq Yar'adua Bayan Tayi Fama Rashin Lafiya. Zana'iza Karfe Biyar Na Yamma A Gidanta Dake Yaradua Nan Kusa Da Gwangwan Allah Ya Jikanta Da Rahama Allah Ya Amfani Abinda Tabari Allah Yasa Karshen Jinyar Kenan

Invitation to the YOUTH DIALOGUE
05/02/2022

Invitation to the YOUTH DIALOGUE

03/02/2022

Jawabin Sanata Sadiq Yaradua

03/02/2022
03/02/2022

Jawabin Saata

03/02/2022

Taron addu'ar ta musamman ga Senator Sadiq Yaradua

Address

No 5 Muhammad Alero Way, No 27 Ring Road, Kwado, Katsina
Kaduna

Telephone

+2348090887491

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Media Center. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Media Center.:

Share