Arewa Reporters

Arewa Reporters News Company

KACICI-KACICI: Kun san wace Jarumar fina-finai ce wannan?
04/03/2024

KACICI-KACICI: Kun san wace Jarumar fina-finai ce wannan?

A ƙarasa mana wannan karin maganar...
04/03/2024

A ƙarasa mana wannan karin maganar...

Shugaba Bola Tinubu ya bayyana hakan ne lokacin da ya ke tattaunawa da masu zuba jari na Qatar a Doha, ya kuma jadadda m...
04/03/2024

Shugaba Bola Tinubu ya bayyana hakan ne lokacin da ya ke tattaunawa da masu zuba jari na Qatar a Doha, ya kuma jadadda musu cewa ba za su samu wani cikas wajen cimma yarjejeniyoyin ba.

Gwamna Bala Muhammed ya yiwa ‘dan agaji, Abdulhadi Kankia kyautar mota, Sheikh Bala Lau ya mallaka masa kujerar hajji du...
04/03/2024

Gwamna Bala Muhammed ya yiwa ‘dan agaji, Abdulhadi Kankia kyautar mota, Sheikh Bala Lau ya mallaka masa kujerar hajji duk saboda wani dalili daya. Cikakken bayani a sashin sharhi.

Sabuwar doka za ta yi wa Tinubu da Kwankwaso illa kan takarar 2027. Duba sashen sharhi domin karin bayani.
04/03/2024

Sabuwar doka za ta yi wa Tinubu da Kwankwaso illa kan takarar 2027. Duba sashen sharhi domin karin bayani.

04/03/2024

MUHAMMADUR
RASULILLAH
ﷺﷺﷺ
💙🤍💙🤍💙
Kowa ya amsa.

Daga matashin dan siyasa mai suna Abdul Cisse Politician.Nanne karshen fadar siyasar duk duniya, duk wani fadar siyasa d...
03/03/2024

Daga matashin dan siyasa mai suna Abdul Cisse Politician.

Nanne karshen fadar siyasar duk duniya, duk wani fadar siyasa da bana waziri ba, kango ne.
.

Yaƙin Gaza: Za a ci gaba da tattauna buƙatar tsagaita wuta a Masar
03/03/2024

Yaƙin Gaza: Za a ci gaba da tattauna buƙatar tsagaita wuta a Masar

An tare hanya a yayin da mutane s**a shiga rumbuna s**a sace buhunan abinci a Abuja.Mutane sun shafe kimanin awanni 2 su...
03/03/2024

An tare hanya a yayin da mutane s**a shiga rumbuna s**a sace buhunan abinci a Abuja.

Mutane sun shafe kimanin awanni 2 suna satar hatsi da sauran kayan abincin da aka boye.

Bisa dukkan alamu jami’an tsaro ba su ankara da wuri ba ko kuwa ba su iya daukar mataki ba.

Me mutane ke cewa kan matakin Sheikh Daurawa na ajiye shugabancin Hisbah?
03/03/2024

Me mutane ke cewa kan matakin Sheikh Daurawa na ajiye shugabancin Hisbah?

CBN ya rufe kamfanonin 'yan canji 4,173
03/03/2024

CBN ya rufe kamfanonin 'yan canji 4,173

Likitocin Saudiyya sun yi aikin raba tagwayen Najeriya da aka haifa a manne
03/03/2024

Likitocin Saudiyya sun yi aikin raba tagwayen Najeriya da aka haifa a manne

Address

Kaduna

Telephone

+2347033772100

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Reporters:

Share