Dr Yahaya Yunus

Dr Yahaya Yunus Assalamu Alaikum wannan shine wanda zai dinga kawo muku magunguna na musulunci da kuma shawarwari
(3)

14/09/2025

Ambaci suna ɗaya daga cikin Asma’ul Husna da kafi amfani da shi a addu’a.”

14/09/2025

“Ka tuna hadisin Annabi ﷺ guda ɗaya da kake amfani da shi a rayuwarka?

14/09/2025

Wace aya ce ta fi taɓa zuciyarka a Qur’ani?”

14/09/2025

“Idan zaka bada shawara ga matashi musulmi ɗaya, me zaka ce masa?”

14/09/2025

Ambaci surar da ta fi sauƙin haddar maka.”

Wannan shine Albabanaj tsiro me albarka kadan daga cikin aikin shi yana maganin sanyi mata da maza Akwai hanyoyi da yawa...
14/09/2025

Wannan shine Albabanaj tsiro me albarka kadan daga cikin aikin shi yana maganin sanyi mata da maza

Akwai hanyoyi da yawa wanda ake sarrafashi domin yin amfanin

Amma yau zan Baku kadan daga cikin yadda zakuyi amfani dashi domin maganin sanyi

Zaki samu furan Albabanaj saiki zuba a ruwa ki dafashi bayan kin dafa saiki sauke ki zuba a cikin bahu bayan ya dan huce saiki shiga ciki ki zauna

Na tsawan minti 15 ko 10 wannan yana temaka wajan magance matsalan kurajan gaba da kuma kaikayin gaba

Dr Yahaya Yunus

14/09/2025

Allah yasa mudace ameen

14/09/2025

Allah yasa mudace ameen summa ameen

14/09/2025

Ko wani musulmi yakamata ya iya sallah

14/09/2025

To wannan shine gaskiya

A wannan hoton  ganye Kala biyune kuma ko wanne da sunan shi Amma kuma ana amfani dasu wajan maganin sanyi.Tam bayan ana...
13/09/2025

A wannan hoton ganye Kala biyune kuma ko wanne da sunan shi Amma kuma ana amfani dasu wajan maganin sanyi.

Tam bayan anan shine.

Wani ganyene anan na na,a na,a a cikin hoton nan wannene na daddoya kuma

Dr Yahaya Yunus

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Yahaya Yunus posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share