Salisu Saminu Na Annabi

Salisu Saminu Na Annabi Annabin Dai

09/08/2025

Barkanku da safiya masoya MANZON ALLAH SAW

Saƙon Gaggawa:Slm masoya da maƙiya na ina muku barka da safiya, kuyi haƙuri game da maganar da nayi saboda naga ta ɓataw...
31/07/2025

Saƙon Gaggawa:

Slm masoya da maƙiya na ina muku barka da safiya, kuyi haƙuri game da maganar da nayi saboda naga ta ɓatawa marassa fahimta rai to don Allah kuyi haƙuri yanzu na fahimci ba ko wacce magana ce za kayi jama'a suyi maka kyakkyawar fahimta ba, don haka wasu maganganun ma na fahimci yin su in public bai da wani amfani.

Saboda haka ina sanar da ku cewar na janye kalamai na da nayi na cewa ba aikina bane in yiwa mijina wanke-wanke girki da wankin kuyi haƙuri na janye.

Kuma ko yanzu na samu miji nayi aure zan masa duk wata bautar aure da biyayyar da bata saɓawa Allah ba, kuma duk waɗanda s**a zageni s**a ci mutunci na na yafe musu nima duk wanda na ɓatawa rai ina roƙon ya yafe min Nagode taku Fatima Hussaini

31/07/2025

Me yasa ƴan Arewa sun fiye zage-zage a social media fiye da ƴan kudu?

30/07/2025

Ya k**ata ku daina zagin yarinyar nan hakanan, ita fa cewa tayi ku bata Aya ko Hadisi faƙat

Don Allah ina son jama'a masoya da maƙiya na su min adalci nifa ba ina nufin nafi ƙarfin in yiwa mijina wanke-wanke girk...
30/07/2025

Don Allah ina son jama'a masoya da maƙiya na su min adalci nifa ba ina nufin nafi ƙarfin in yiwa mijina wanke-wanke girki da wankin kayansa ba, a koma a saurari firar da aka yi da ni, kawai abinda nace shine, ba aikina bane kyautatawa ce da soyayya ke sa macce tayi.

Amma ina roƙon duk wanda ya san wata aya a Alkur'ani ko Hadisin MANZON ALLAH SAW da shari'ar Musulunci ta wajabta cewa wajibi ne a kan wacce dole idan na miji ya aureta ita zata riƙa yi masa make-wanke girki da wankin kaya to a taimaka min da Nassin don in kara Ilimi.

Ba zage-zage da cin mutuncin nake son ayi ba kawai Nassin Alkur'ani ko Hadisi, nake so, da zarar an kawo min nan take zan sauka daga kan magana ta, idan kuma babu to kunga magata da nayi cewar kyautatawa ce bo dole ba ta tabbata kenan—Maryam Labarina

Ina malamai wannan fagenku ne a kafta

Don darajar wannan littafin dake hannusa ku yafe masa.
22/07/2025

Don darajar wannan littafin dake hannusa ku yafe masa.

Wannan fa yarinyar da ake ta cece kuce a kanta ba wani kyau take da shi sosai ba kawai kwalliya ta iya
21/07/2025

Wannan fa yarinyar da ake ta cece kuce a kanta ba wani kyau take da shi sosai ba kawai kwalliya ta iya

12/07/2025

A Najeriya wacce jiha ce baka taɓa jin wani yaje ta don neman kuɗi ba?

12/07/2025

Shin dagake ne an k**a Ɗan Bello?

10/07/2025

Wacce jiha ce ko kyauta aka baka gida a can ba zaka iya zuwa ka zauna cikinta ba

09/07/2025

Mai pHd fa ba zai bari kansa ya kulle ba da iliminsa ina tabbatar muku zai dawo ADC

Allah sarki neman halal da wuya yake, ku kalli wannan baiwar Allah gata budurwa amma ta ɗauko talla cikin rana tana yawo...
09/07/2025

Allah sarki neman halal da wuya yake, ku kalli wannan baiwar Allah gata budurwa amma ta ɗauko talla cikin rana tana yawo a kasuwa.

Don Allah jama'a a samu wani ya rufa mata asiri ya aure ta.

Address

Sultan Bello
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salisu Saminu Na Annabi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share