30/08/2025
MUSAN AL,QUR'ANI
Qur'ani na da harrufa 323,015
Qur'ani na da Juzi'i 30
Qur'ani na da Hizbi 60
Qur'ani na da rubu'i 240
Qur'ani na da ushuri 480
Surorin Makkah 85
Surorin Madinah 29
Surarin da s**a fara da 'Alhamdu' guda 5
Surorin da s**a fara da Tasbihi guda 6
Surorin da s**a fara da harrufa guda 19
Guraren Sujjada a Qur'ani guda 15