Al-Qalam media and Concept

Al-Qalam media and Concept Fadakarwa!! Tare da Nasiha da bada shawarwari Dukka Da yardar Allah, Wanan shine manufufin wanan Page

11/01/2025

Shugaban Masu Gaskiya,
Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi.

Muhammad Rasulullah ﷺ🤍🥰

11/01/2025

Bin Allah s w t shine mafita

Gayyatar Taron Daliban Daarul Hadeethis Salafiyyah.
26/08/2023

Gayyatar Taron Daliban Daarul Hadeethis Salafiyyah.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!Jiya-Jiyan nan ya gabatar da Karatun Daurah a kan Ilimin Tajwid a masallacin Kandaha...
26/08/2023

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!

Jiya-Jiyan nan ya gabatar da Karatun Daurah a kan Ilimin Tajwid a masallacin Kandahar Rijiyar Lemo, yau din nan Juma'a yana tsaka da Sallar Juma'a Allah Ya amshi rayuwarsa. Allah Ya yi Rahama ga Goni. Malam Kabir (Abu Sumayya)

Yanzun nan wani Makwabcin Masallaci na, kuma mutumi na da muke gaisawa, Babban Mutum da iyalinsa ya rasu, an kira ni kan yi masa Sutura da Sallar Jana'iza Zuciyata ta kad'u ba zan iya yi masa Wanka ba, sai kuma ga wannan Babban rashi na Malam Kabiru Abu Sumayya.

Wallahi Duniyar nan ba komai ba ce! La'ilaha illallah! Allah Ka gafarta musu, Allah Ka yafe mana Ka kyautata na mu zuwan.

Musa Muhammad Dankwano.
25-08-2023.,,

Address

Phase22Ikara
Kaduna

Telephone

+2349035313724

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Qalam media and Concept posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share