Fagen wasanni

Fagen  wasanni Foot ball.

13/11/2024
Thanks
13/11/2024

Thanks

David Beckham: "Ina son Messi ya zauna a Miami bayan ya yi ritaya.  Amma Leo ya gaya mini cewa kawai yana tunanin zama k...
30/10/2024

David Beckham: "Ina son Messi ya zauna a Miami bayan ya yi ritaya. Amma Leo ya gaya mini cewa kawai yana tunanin zama kusa da Camp Nou. Babu dan wasan da yake son Barcelona kamar shi. Kuna ganin tambarin Barรงa a kafarsa har ma da kwalbar ruwansa.โ€

โ— Fagen Wasanni

Who would you have voted for if you had the chance?
30/10/2024

Who would you have voted for if you had the chance?

A hukumance: Jerin waษ—anda s**a lashe kyautar Ballon D'or - A baya-bayan nan:2000 - ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น Luis Figo2001 - ๐Ÿด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ Michael O...
30/10/2024

A hukumance: Jerin waษ—anda s**a lashe kyautar Ballon D'or - A baya-bayan nan:

2000 - ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น Luis Figo
2001 - ๐Ÿด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ Michael Owen
2002 - ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท Ronaldo
2003 - ๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ฟ Pavel Nedved
2004 - ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ฆ Andriy Shevchenko
2005 - ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท Ronaldinho
2006 - ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡น Fabio Cannavaro
2007 - ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท Kaka
2008 - ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น Cristiano Ronaldo
2009 - ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท Lionel Messi
2010 - ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท Lionel Messi
2011 - ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท Lionel Messi
2012 - ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท Lionel Messi
2013 - ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น Cristiano Ronaldo
2014 - ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น Cristiano Ronaldo
2015 - ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท Lionel Messi
2016 - ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น Cristiano Ronaldo
2017 - ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น Cristiano Ronaldo
2018 - ๐Ÿ‡ญ๐Ÿ‡ท Luka Modric
2019 - ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท Lionel Messi
2020 - Not Awarded
2021 - ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท Lionel Messi
2022 - ๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท Karim Benzema
2023 - ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท Lionel Messi

Kungiyoyin da s**afi lashe Ballon d'Or:

๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ Real Madrid 12
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ FC Barcelona 12
๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡น Juventus 8
๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡น AC Milan 8
๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ช Bayern Munich 5
๐Ÿด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ Manchester United 4
๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ฆ Dynamo Kyiv 2
๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡น Inter Milan 2
๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ช Hamburger SV 2

โ— Fagen wasanni

Barcelona ta yi nasarar kawo karshen buga wasanni 42 na Real Madrid ajere ba tare da yin rashin nasara ba.   Barcelona z...
30/10/2024

Barcelona ta yi nasarar kawo karshen buga wasanni 42 na Real Madrid ajere ba tare da yin rashin nasara ba.

Barcelona zata cigaba da rike tarihinta na buga wasanni (43) batare da rashin nasara ba a gasar Laliga.

โ— Fagen Wasanni

Cole Palmer v Bukayo Saka
30/10/2024

Cole Palmer v Bukayo Saka

Fagen  wasanni
24/12/2023

Fagen wasanni

Wata sabuwa.....Hoto mai alamun Jan hankali...
24/12/2023

Wata sabuwa.....Hoto mai alamun Jan hankali...

Kylian Mbappe 10 ๐Ÿ
20/12/2023

Kylian Mbappe 10 ๐Ÿ

Address

Kargi
Kaduna

Telephone

+19049627225

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fagen wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fagen wasanni:

Share