Imam Abubakar Jumare Gidado Zaria

Imam Abubakar Jumare Gidado Zaria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imam Abubakar Jumare Gidado Zaria, Digital creator, No 1 Kofan Galadima Street., Kaduna.

B.Sc Islamic Studies
Faculty of Islamic and Shari'ah law
Islamic University Madina
M.Sc Islamic Studies
Faculty of Islamic and Shari'ah law
Bayero University Kano
P.HD Islamic Studies
Annahda International University, Niger

05/05/2026
11/04/2026
*MALAMAI 183 A SOBA*Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) ta jihar Kaduna ta shirya gagarumin sh...
09/04/2026

*MALAMAI 183 A SOBA*

Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) ta jihar Kaduna ta shirya gagarumin shirin Da’awah, inda za ta tura Malamai 183 zuwa lungunan karamar hukumar Soba domin gudanar da ayyukan Da'awah da wa’azin Jiha.

Za a gudanar da wannan babban taro ne kamar Haka:

1. Ranar Alhamis 09 ga Afrilu: Za'a yi ayyukan Da'awah, a lunguna da sakunan, na fadin Karamar Hukumar.

2. Juma'ah 10 April, hudubobin Juma'a, da Pre-Khudbah, da Muhadarori.

3. Asabar, 11 ga Afrilu, 2026: Wa'azin Mata da Gagarumin Wa'azin Jiha.

Duk zasu gudana ne a karkashin Jagorancin:

Shugaban Jiha, Shugaba Adamu Ibrahim, da Shugaban Majalisar Malamai, Imam Aliyu Abdullahi Telex da
Daraktan Agaji, Imam Muhammad Auwal Abdullahi

Taken wannan Da’awah da Wa’azin Jiha shi ne:

*مناقب الصحابة*
*MATSAYIN SAHABBAI*

Wannan taro zai tattaro fitattun Malamai daga sassa daban-daban, ciki har da:

Dr. Yusuf Ibrahim Kubau

Dr. Haruna Adam Danmagaji

Sheikh Nasir Yusuf Khidr

Dr. Muhammad Aliyu Low-cost

Dr. Nura Zubairu Dambo

Sheikh Aminu Ibrahim Sautussunnah

Dr. Ahmad Libiya

Sheikh Jamilu Abubakar Albani

Sheikh Umar Shehu Zaria

Barr. Ishaq Adam Almadany

Imam Khidr Manufa

Sheikh Dalhatu Bello Amaru

Dr. Abubakar Jumare Gidado

Dr. Jamilu Abdulkadir Assudany

Sheikh Adam Jibril Azzahidy

Dr. Shuaibu Rabiu Imamud Da’awah

Dr. Yahya Lawal Asgar

Da sauran manyan Malamai da alarammomi.

Wannan dama ce ta musamman ga al’umma su halarta, su amfana da ilimi, su kuma sabunta alakar su da tarihin Sahabbai, wadanda s**a dauki nauyin yada addinin Musulunci da sadaukarwa.

Allah Ya sanya albarka, Ya kuma karɓi wannan ƙoƙari.

Sanarwa:

Daga Sakataren Yada Labarai:
Imam Nuruddeen Muhammad Mujaheed.

Ta Hannun:

JIBWIS Social Media, Kaduna State.

04/04/2026

DAGA MAKON UMMAHATUL MU'UMINA...2026...
DAY 1

24/12/2025

SANARWAN MUHADARAT

MAZA DA MATA

BAYAN MAGHRIB ZUWA ISHA

A JAMI'U ABDILLAHI BN ABBAS KWARBAI ZARIA CITY

Eid Mubarak Taqabalallahu minna wa minkum Muna fatan anyi Sallah lpy Allah yamaimaita mana yakuma karba aiyukan alkhairi...
03/04/2025

Eid Mubarak
Taqabalallahu minna wa minkum
Muna fatan anyi Sallah lpy Allah yamaimaita mana yakuma karba aiyukan alkhairi da muka gabatar a watan Ramadan Abubakar Jumare Gidado Zaria

Address

No 1 Kofan Galadima Street.
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Abubakar Jumare Gidado Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Imam Abubakar Jumare Gidado Zaria:

Shortcuts

Share