22/08/2024
Sauran kwana 45 kafin ice ya shiga mainnet, sannan ya k**ata ku sani cewa duk wasu project da ake mining yanzu za'ayi launching dinsu kan Ice Blockchain ne, zasu bada kudi insha Allah, saboda zasu kasance sune na farko da zasu fara jawo ma ice mutane.
Kada kayi wasa da sunwaves
Kada kayi wasa da callfluent
Yanzu ga Sauces.
Ka shiga link dake kasa, idan fejin ya bude maka zakaga inda akasa join telegram, ka danna, anan zasu nuna maka kayi downloading app din a playstore, bayan ka gama sai kayi anfani da email dinka wajen register, next saika dauko code din da s**a tura maka a email saika saka zai wuce, wajen who invites you saika saka
👇👇👇
Muneer300
Duba comments ka samu link