
01/07/2025
An gudanar da sallar jana’izar marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata a Masallacin Manzon Allah (SAW) da ke Madinah, karkashin jagorancin Limamin Masallacin.
An binne shi a makabartar Jannatul Baqi mai albarka.
Allah Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya fadada kabarinsa, Ya kuma sanya shi cikin Aljannatul Firdaus. Ameen 🤲🏾