Hausa Guy

Hausa Guy Content Creator
(2)

28/11/2025

Akan Sheikh Dahiru Bauchi...
Me ne fatanku gareshi?

Da gaske ne duniyar Musulunci tayi babban rashi; musamman al’ummar Tijjaniyya sun rasa jajirtaccen mai kare addini, jago...
28/11/2025

Da gaske ne duniyar Musulunci tayi babban rashi; musamman al’ummar Tijjaniyya sun rasa jajirtaccen mai kare addini, jagora kuma fitaccen malami.

Sheikh Dahiru Usman Bauchi ba kawai malami ba ne, ya kasance gwarzon jinkai, ɗan adam mai tausayin jama’a, kuma hazikin mai bayarwa ga al’umma.

Hausa Guy da tawagarsa su na mika ta’aziyyarsu ga iyalan marigayi, jama’ar Bauchi, da dukkan al’ummar Musulmi a fadin duniya akan wannan babban rashi.

Allah Ya gafarta masa kurakuransa, Ya kuma ba shi Aljannatul Firdausi. Ameen.

27/11/2025

Daura ta naɗa Hukuncin Ƙasar Hausa. Me za ku ce akansa.

Alherin da ke cikin safiya zuwa dare Allah ya haɗamu da su🤲 Ubangiji kayi mana kariya da kariyansa a ko yaushe!
25/11/2025

Alherin da ke cikin safiya zuwa dare Allah ya haɗamu da su🤲 Ubangiji kayi mana kariya da kariyansa a ko yaushe!

24/11/2025

Maraba da Arewa Cultural Carnival: Daraja da Dandanon Al’adu

22/11/2025

Ku Kalli Daren Pandora - Daren da ke haskaka Buri...

21/11/2025

Raini ko rashin daraja ake mana?
Anya Arewa ta farka?

20/11/2025

Yadda ake ziyara gidan afakallahu mai 3 in 1. Me ne fatanku akansa?

19/11/2025

Kunsan gidan tuƙwane na garin Jos a Nigeria?🤔🤣🤣

Idan ana karyawa da ƙwararru, to ɗanɗanon safe kan kawo sabbin dabaru, a haka aiki ke fara tashi babu wahala har a tsaki...
17/11/2025

Idan ana karyawa da ƙwararru, to ɗanɗanon safe kan kawo sabbin dabaru, a haka aiki ke fara tashi babu wahala har a tsakiyan rana!

16/11/2025

Tafiyar sama ta koma ta ƙasa mai daɗin ɗanɗano. Tare da

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Guy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Guy:

Share