19/12/2025
Assalamu alaikum
Muna farin cikin sanar da yan'uwa Masoya fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW
(MAULUDIN WANNAN SHEKARA NA 2025)
Wanda zai gudana in-sha Allah
RANA: 27-December-2025
WURI: Kofar gidan Maulana sheik Ahmad Rufa'i kawo
LOKACI: 8:00PM
SANARWAR:
ZAWIYYATU AS-HABIS SAFEENAH TIJJANIYA FAIDHA IBRAHIMIYYA KAWO KADUNA NIGERIA.
Allah ya bada ikon halarta Ameen