Hasken Zamani 24

Hasken Zamani 24 DOMIN SAMUN LABARU DA DUMI DUMINSU KASANCE DA SHAFIN GASKIYA NEWS 24.

Wallahil Azim Idan Har Abulfafatahi Ya Amince Zai Yi Mukabaĺa Da Shêikh Lawal Triumph Zañ Ba Shi Dala Dubu Ashiriñ (Mily...
07/10/2025

Wallahil Azim Idan Har Abulfafatahi Ya Amince Zai Yi Mukabaĺa Da Shêikh Lawal Triumph Zañ Ba Shi Dala Dubu Ashiriñ (Milyan 29,640,000) Ko Da Ma Bai Yi Nasara Ba, Kawai Bukatar Mu Ya Yarda A Yi Mukabalar, Inji Cewar Sadiq Abubakar Salihu

Me za ku ce?

🌿 TALLA TA MUSAMMAN! 🌿
Cibiyar Magunguna ta DARU-SHIFA PROPHETIC & HERBAL MEDICINE STORE, KAWO KADUNA

Ta tanadar muku ingantattun magungunan gargajiya na:
✅ Matsalolin Hanta — Hepatitis B & C
✅ Kitsen Hanta (Fatty Liver)
✅ Da sauran matsalolin Hanta da Koda

Magungunanmu suna taimakawa wajen dawo da lafiyar jiki ta halitta, ba tare da illa ba.

📞 Tuntube mu kai tsaye a WhatsApp: 08037624598

Kalli wannan Hoton kayi nazari shin Wanne irin wa'azi ka wa'azantu dashi? Abokanan Juna    Allah yajikan mamatanmu yayi ...
07/10/2025

Kalli wannan Hoton kayi nazari shin Wanne irin wa'azi ka wa'azantu dashi? Abokanan Juna Allah yajikan mamatanmu yayi Masu Rahama.

TALLAH

Cibiyar Magungunan ta DARU -SHIFA PROPHETIC AND HERBAL MEDICINE STORE KAWO KADUNA ta Tanadar maku Da Ingantaccen maganin Matsalolin Hanta kamar matsalar Hepatitis B and C da Kuma kitsen Hanta Wato fatty liver da sauran Matsalolin Hanta Kai harda magungunan Matsalolin Koda.
Maza ku tuntubesu a WhatsApp 08037624598

RANAKU MASU TARIHI A RAYUWATA• Na yi aure a ranar 07/Oct/2021• Mijina ya rasu a ranar 12/Feb/2022• Na haifi ‘yata a rana...
07/10/2025

RANAKU MASU TARIHI A RAYUWATA

• Na yi aure a ranar 07/Oct/2021
• Mijina ya rasu a ranar 12/Feb/2022
• Na haifi ‘yata a ranar 02/June/2023
• Mamana ta rasu a ranar 02/June/2025, daidai da ranar zagayowar haihuwar ‘yata.

Wadannan ranaku ne da ba zan taɓa mantawa da su ba a rayuwata.
Allah Ya gafarta wa mamatanmu, Ya sa Aljanna makomarsu. Ameen.

— Jawahir Bashir

Sheikh Farfesa Isa Pantami Ya Kai Ziyarar Karfafa Gwiwa Ga Kamfanin ABBA PANTAMI DATA LTD A Jihar GombeTsohon Ministan S...
06/10/2025

Sheikh Farfesa Isa Pantami Ya Kai Ziyarar Karfafa Gwiwa Ga Kamfanin ABBA PANTAMI DATA LTD A Jihar Gombe

Tsohon Ministan Sadarwa na Najeriya, Sheikh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami (Majidadin Daular Usmaniyya), ya kai ziyara ta musamman zuwa ofishin kamfanin ABBA PANTAMI DATA LTD, da ke cikin garin Gombe, domin karfafa gwiwa da ba da shawarwari ga ma’aikata da shugabannin kamfanin kan ci gaba da gudanar da ayyukansu cikin natsuwa da inganci.

A yayin ziyarar, Sheikh Pantami ya yaba da irin gudunmawar kamfanin wajen bunƙasa harkokin fasahar sadarwa (ICT) a yankin Arewa, tare da jaddada muhimmancin gaskiya, kirkire-kirkire, da aminci a fagen kasuwanci da ci gaban ƙasa.

Shugaban kamfanin, Abba Sani Pantami, ya bayyana farin cikinsu da wannan ziyara.

Kotun Majistare mai lamba 7 karkashin jagorancin Mai shari’a Halima Wali ta tura wani matashin dan TikTok mai suna Maiwu...
06/10/2025

Kotun Majistare mai lamba 7 karkashin jagorancin Mai shari’a Halima Wali ta tura wani matashin dan TikTok mai suna Maiwushirya zuwa gidan gyaran hali, bisa zarginsa da yada bidiyo da hotunan fitsara tare da wata mata wada a kafar sada zumunta.

Rahotanni sun bayyana cewa an gurfanar da Maiwushirya ne bisa tuhuma ta yada abubuwan da yake sun saba wa tarbiyya da dokokin addinin islam, wanda hakan Kuma ya sabawa dokar hukumar tace fina-finai na Jihar kano.

Tuni dai aka tasa keyar shi zuwa Gidan gyaran halin Bisa umurnin kotu.

Ya Rasu Sanadiyyar HatsariAna Cigiyar ‘yan uwan wannan bawan Allah da ya gamu da hatsari a PRP Rigasa, inda Allah (SWT) ...
04/10/2025

Ya Rasu Sanadiyyar Hatsari

Ana Cigiyar ‘yan uwan wannan bawan Allah da ya gamu da hatsari a PRP Rigasa, inda Allah (SWT) Ya yi masa rasuwa.

Duk wanda ya san shi ko yasan iyalinsa ko ‘yan uwansa, a tuntubi wannan lamba: 08036631006
Ko kuma a tuntubi Sarkin Samarin Gundumar Rigasa, Salisu Sani Babazango.

Allah Ya gafarta masa, Ya jikansa da rahama. Amin.

Ayi share domin Samun iyalan shi.

Tsohon Sojan Nigeria Mai Ritaya Malam Adam Ashaka Ya ruwaito yanda Al'umma s**a Tallafa  ma Matan Nan na Garin Masu Baut...
03/10/2025

Tsohon Sojan Nigeria Mai Ritaya Malam Adam Ashaka Ya ruwaito yanda Al'umma s**a Tallafa ma Matan Nan na Garin Masu Bautar Dodo Da s**a musulunta.

Malam Ashaka yayi addu'a ta musamman ga wanda s**a taimaka da dukinyan su da Kuma adfu'o,insu.

Amfanin Ƙwain Kifi ga LafiyaDaga Taskar Murtala Kawo 1. Yana da Omega-3 mai yawaYana taimakawa lafiyar zuciya, kwakwalwa...
03/10/2025

Amfanin Ƙwain Kifi ga Lafiya

Daga Taskar Murtala Kawo

1. Yana da Omega-3 mai yawa
Yana taimakawa lafiyar zuciya, kwakwalwa da rage kumburi a jiki.

2. Yana Dauke Da Furotin
Yana gina tsokoki, ƙashi da gyaran sassan jiki.

3. Yana ɗauke da muhimman bitamin kamar Vitamin B12 (don ƙara jini da kuzari), Vitamin D (don ƙashi da garkuwar jiki), da Vitamin A (don karfafa gani da fata).

4. Tushen ma’adanai masu amfani kamar su iron, magnesium, phosphorus, selenium da zinc, masu ƙarfafa jini, garkuwa da metabolism.

5. Yana da matukar muhimmanci a kwakwalwa
Domin Yana ƙara karfin ƙwaƙwalwa, da rage yiwuwar kamuwa da cututtukan kwakwalwa (irin su dementia).

6. Kariya ga zuciya
Yana da Omega-3 na rage kitse (triglycerides), yana daidaita cholesterol, da saukaka hawan jini.

7. Taimakawa Wajen Samun haihuwa da lafiya jima’i Yana ɗauke da sinadarai masu inganta sinadaran hormone da lafiyar haihuwa.

8. Ƙara kyau da lafiyar fata
Omega-3, Vitamin E da antioxidants suna ba fata ƙyalli da kariya daga tsufa da bushewa.

9. Ƙarfafa garkuwar jiki Selenium da Vitamin A suna taimaka wa jiki yaƙar cututtuka.

10. Ya Dace da Abincin da Masu Rage kitse Zasu iya amfani dashi.

"Ni, a matsayina na Mazaje Ne , ina tsoron haduwa ta da Allah ne. Shiyasa ba zan iya haɗa laifuka biyu ba:1️⃣ Laifin Fil...
03/10/2025

"Ni, a matsayina na Mazaje Ne , ina tsoron haduwa ta da Allah ne. Shiyasa ba zan iya haɗa laifuka biyu ba:
1️⃣ Laifin Film
2️⃣ Laifin Bidi’a

Allah ka ƙara shiryar damu. Masu jin haushina ku zageni, idan hakan zai sa ku huce." 🙏

Shin Al'ummar Jihar Kaduna wai da gaske ne Jihar Kaduna Baza ku ba kowa dama ba sai Senator Uba Sani kadai?
03/10/2025

Shin Al'ummar Jihar Kaduna wai da gaske ne Jihar Kaduna Baza ku ba kowa dama ba sai Senator Uba Sani kadai?

Tsohon Soja Mai Ritaya Malam Ahmad Ashaka Ya Samu Nasarar Musuluntar Da Mutanen Wani Kauye Masu Bautar Dodo Gaba Daya.
02/10/2025

Tsohon Soja Mai Ritaya Malam Ahmad Ashaka Ya Samu Nasarar Musuluntar Da Mutanen Wani Kauye Masu Bautar Dodo Gaba Daya.

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hasken Zamani 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hasken Zamani 24:

Share

Category