Yaks Idris Bamalli Zazzau Emirates photographer

Yaks Idris Bamalli Zazzau Emirates photographer Yaks Idris BAMALLI

Sukuwan Dawakai Na Kasa A Garin Kaduna
13/07/2025

Sukuwan Dawakai Na Kasa A Garin Kaduna

Innalillahi wa innalilaihi Raju'un Allah Yajikan Malan Muhammadu Buhari
13/07/2025

Innalillahi wa innalilaihi Raju'un Allah Yajikan Malan Muhammadu Buhari

13/07/2025

Lahadi, Muharram 13, 1447AH
Sunday, July 18, 2025

- and Publicity Office, Zazzau Emirate with Pictures by Yakubu Idris Bamalli, (YAKS)

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-

KADDAMAR DA ASIBITI A GARIN RIGACIKUN

A yau Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR ya jagoranci Bude Sabon Asibiti tare da aza Harsashin mazaunin Asibitin ba Din-din-din a Garin Rigacikun na Karamar Hukumar Igabi.
Asibitin Mai Suna Aishatu Dammu, Iyalan Marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi s**a Gina a matsayin Waqfi ga Marigayya Aishatu Dammu mai Daki a gareshi kaman yadda ta bar Wasurci a lokacin rayuwanta. Daga cikin mahalarta bikin kaddamar da Asibitin sun hada da Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani wanda Kwamishinan Ma'aikatan Aikin Gona na Jihar, Alhaji Murtala Dabo ya wakilce shi sai tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Mahmud Aliyu Shinkafi da tsohon Shugaban Hukumar Alhazai na Kasa Malam Abdullahi Muktar Muhammad da Dokta Abdullahi Chafe wanda ya waklici tsohon Gwamnan Zamafara Sanata Abdul-aziz Yari.
Har ila yau Sheikh Yusuf Sambo Rigacikun da Babban Limamin Masallacin Jumma'a na Sultan Bello, Kaduna Dokta Muhammad Sulaiman duk suna daga cikin mahalarta wannan biki na yau.

-  and Publicity Office, Zazzau Emirate with Pictures by M Yakubu Idris Bamalli,  (YAKS)DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-RUFE GAS...
13/07/2025

- and Publicity Office, Zazzau Emirate with Pictures by M Yakubu Idris Bamalli, (YAKS)

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-

RUFE GASAR SUKUWAN DAWAKI NA KADUNA

DA yammacin yau Mai Martaba Sarkin Zazzau, Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kaduna, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR ya halarci bikin rufe Gasar Sukuwan Dawaki na wannan Shekara.
Gasar dai ya wanzu ne bisa shiryawan Hukumar Sukuwan Dawaki na Tarayya, wanda aka gudanar a Filin Sukuwar Dawaki na Dandamalin Murtala wanda ke Garin Kaduna.
Masu Girma Sarakunan Hadejiya Dokta Adamu Abubakar Maje Haruna da Mai Machina Alhaji Bashir Al-Bishir Bukar da Mai Garin Lokoja, Alhaji Ibrahim Gambo Maikafi IV duk sun kasance a wajen rufe Gasan.
Sauran mahalarta bikin har ila yau, sun hada da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Dokta Muktar Ramalan Yero da Shugaban Hukumar Wasanni na Kasa Alhaji Shehu Dikko da Alhaji Nasiru Yahaya Daura, Kakakin Majalisan Dokoki na Jihar Katsina duk suna daga cikin muhimman mutanen da s**a halarci rufe Gasan na Sukuwar Dawaki wannan shekara.
An dai gabatar da kyauttuka ga wadanda s**a sami nasara a wannan Gasar. Kyauttukan da aka bayar sun hada da motoci , Kofuna da Kudi.

Lahadi, Muharram 13, 1447AH Sunday, July 18, 2025COMMISSIONING OF A HOSPITALHIS Highness the Emir of Zazzau, Malam Ahmed...
13/07/2025

Lahadi, Muharram 13, 1447AH
Sunday, July 18, 2025

COMMISSIONING OF A HOSPITAL

HIS Highness the Emir of Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli CFR, joined family, friends, and associates of the Late Islamic Scholar, Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, to commission the Aishatu Dammu Memorial Foundation Hospital and launch its permanent site in Rigacikun, Igabi Local Government. The hospital, named in memory of the Late Sheikh's Wife, was built by the family as a Waqfi in accordance with her will.
The ceremony was attended by notable dignitaries, including Kaduna State Governor Senator Uba Sani represented by Kaduna State Commissioner of Agriculture, Alhaji Murtala Dabo, former Zamfara State Governor Mahmud Aliyu Shinkafi, former Chairman of the National Hajj Commission Malam Abdullahi Muktar Muhammad and Dr. Abdullahi Chafe, representing former Zamfara State Governor Senator Abdulaziz Yari. Other attendees included Sheikhs Yusuf Sambo Rigacikun and Dr. Muhammad Suleiman, Chief Imam of Sultan Bello Mosque, Kaduna, among other guests.

- and Publicity Office, Zazzau Emirate with Pictures by Yakubu Idris Bamalli, (YAKS)

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-

KADDAMAR DA ASIBITI A GARIN RIGACIKUN

A yau Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR ya jagoranci Bude Sabon Asibiti tare da aza Harsashin mazaunin Asibitin ba Din-din-din a Garin Rigacikun na Karamar Hukumar Igabi.
Asibitin Mai Suna Aishatu Dammu, Iyalan Marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi s**a Gina a matsayin Waqfi ga Marigayya Aishatu Dammu mai Daki a gareshi kaman yadda ta bar Wasurci a lokacin rayuwanta. Daga cikin mahalarta bikin kaddamar da Asibitin sun hada da Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani wanda Kwamishinan Ma'aikatan Aikin Gona na Jihar, Alhaji Murtala Dabo ya wakilce shi sai tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Mahmud Aliyu Shinkafi da tsohon Shugaban Hukumar Alhazai na Kasa Malam Abdullahi Muktar Muhammad da Dokta Abdullahi Chafe wanda ya waklici tsohon Gwamnan Zamafara Sanata Abdul-aziz Yari.
Har ila yau Sheikh Yusuf Sambo Rigacikun da Babban Limamin Masallacin Jumma'a na Sultan Bello, Kaduna Dokta Muhammad Sulaiman duk suna daga cikin mahalarta wannan biki na yau.

Asabar, Muharram 17, 1447AH Saturday, July 12, 2025PUBLIC HEARINGThe North-West Centre, House of Representatives Committ...
13/07/2025

Asabar, Muharram 17, 1447AH
Saturday, July 12, 2025

PUBLIC HEARING

The North-West Centre, House of Representatives Committee on Constitutional Review held a public hearing at the Banquet Hall, State House, Kawo, Kaduna today. In attendance were His Highness Malam Ahmed Nuhu Bamalli CFR, Emir of Zazzau and Chairman of the Kaduna State Council of Emirs and Chiefs, and His Highness Alhaji Adamu Abubakar Maje, Emir of Hadejia, Jigawa State. Other dignitaries present included Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe, Deputy Governor of Kaduna State, Comrade Aminu Abdussalaam Gwarzo, Deputy Governor of Kano State, Speakers of the State Houses of Assembly from Kaduna, Jigawa, and Katsina, members of the National Assembly, and other stakeholders.

The Emir of Zazzau presented a goodwill message, reaffirming the traditional rulers' stance on the constitutional review.

- and Publicity Office, Zazzau Emirate with Pictures by Yakubu Idris Bamalli, (YAKS)

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-

SAURAREN BAYANI GYARAN KUNDIN TSARIN MULKI

A Dakin Taro na Gidan Janar Hassan Katsina wanda ke Garin Kaduna, a yau Mai Martaba Sarkin Zazzau, Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kaduna, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR ya halarci taron Shiyyan Arewa Maso Yamma na Kwamitin Duba Gyaran Kundin Tsarin Mulkin Kasa na Majalisar Tarayya.
Cikin mahalarta wannan taro na yau sun hada da Mai Martaba Sarkin Hadejiya, Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Jigawa, Alhaji Adamu Abubakar Maje, CON da Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna Dokta Hadiza Sabuwa Balarabe da takwaranta na Jihar Kano Kwamarade Aminu Abdussalaam Gwarzo da Kakakin Majalisar Jihar Kaduna Rt. Honarabul Yusuf Dahiru Liman da takwarorinsa na Jihohin Jigawa da Kano da sauran masu Ruwa da Tsaki.

Mai Martaba Sarkin Zazzau ya kasance cikin wadanda s**a gabatar da jawabi a wajen taron inda ya dada jaddada matsayan daukacin Sarakunan Nijeriya bisa batun gyaran kundin tsarin mulkin.

12/07/2025

Oyoyo Baba Ya ISO Gidan Lafiya

To Kutsaya Kuji Nima Wani Bakano Ne Yaturomun Zamuga Wanda Sukasan Doki    Wani Suna Ake Kiran Wannan Lau'in Iran Wannan...
12/07/2025

To Kutsaya Kuji Nima Wani Bakano Ne Yaturomun

Zamuga Wanda Sukasan Doki
Wani Suna Ake Kiran Wannan Lau'in Iran Wannan Dokin

Sarkin Dogaran ZAZZAU            Nabagara
11/07/2025

Sarkin Dogaran ZAZZAU
Nabagara

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-WAKILCI WAJEN DAURIN AUREBAYAN idar da Sallan Jumma'an yau, a Babban Masallacin Jumma'a na Kasa ...
11/07/2025

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-

WAKILCI WAJEN DAURIN AURE

BAYAN idar da Sallan Jumma'an yau, a Babban Masallacin Jumma'a na Kasa wanda ke Abuja, Madaucin Yamman Zazzau, Alhaji Lawal abba Iyal ya wakilci Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR a wajen Daurin Auren Alhaji Musa Umar 'Yar'adua, 'Da ga tsohon Shugaban Kasar Nijeriya, Marigayi Alhaji Umar Musa 'Yar'adua da Amaryansa Hajiya Maryam Ayuba Shu'aibu.
Daga cikin muhimman mutanen da s**a halarci wannan Daurin Aure sun hada da tsoffin Mataimakan Shugaban Kasa Atikiu Abubakar da Arch. Namadi Sambo da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Barau Jibrin.

Muna addu'an Allah Ya sanya albarka ga ma'auratan, ameen!!!

11/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sani Turaki, Sagir Usman Dambatta, Jibril Alhassan, Ya'akub Salihu Yusuf, Mubarak Labaran, Safiyanu Musa, Abdulkadir Musa Na'sani, Bello Adamu Makarfi, Sagir B. Muhammad, Usman Muhammad, Muhammad Shamsudeen, Umar Abubakar Jareeda, Abubakar Jabbi Lagau, Jamilu Halifa, Dayyabu Muktar, Shafi'u Mazakuka, Usaini Usman, Akilu Abubakar, Aminu S Ahmad Diamond, Mubarak Muhammad, Askirama Muhammad Dikko, Yusuf Sa'eed, Dahiru Kanty, Comr Abdulmalik Lawal Malumfashi, Aliyu Ishaq Auwal, Salisu Muazu, Dalhat Yahaya Dalhat, Mustapha Zubairu Bashir, Usman Umar Kargi, Naseer Naseer, Ibrahim Haruna, Mostafa Ben Salman Salman, Anas Aminu Shehu, Sani Dan Fada Muhammad, Muhammad Sani Mashwiyya, Aminu Boy Boy Suleiman, Umar Agwai, It'z Abba Umar, Sa'ad Salanke, Bello Muhammad Danrabi, Hamido Ganamé, Turke Moh'd Nazeer, Yahaya Umar Likoro, Al'Ameen Bawa, Mahamud Ahamed, Sh*tu Mustapha, Aminu Marafa Umar, Suleiman Omar Farouk, Abubakar Mustapha, Khahal Nuruddeen

Address

Kaduna

Telephone

+2348031957267

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yaks Idris Bamalli Zazzau Emirates photographer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yaks Idris Bamalli Zazzau Emirates photographer:

Share