Ambato Foundation Kaduna State.

Ambato Foundation Kaduna State. Ambato Foundation Kaduna is a branch of the National body Ambato Foundation nationwide, and this is the official page of Ambato Foundation Kaduna.

23/03/2026

Rananr Ambato

Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un Allah ya jikan malam , Allah ya sadashi da masoyi manzon Allah s.a.w, Allah ya yafe w...
02/11/2025

Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un Allah ya jikan malam , Allah ya sadashi da masoyi manzon Allah s.a.w, Allah ya yafe wa malam , Allah yasa jinyan da yayi ya zama kankaran laifinsa Alfarman Manzon Allah s.a.w Amin yaa hayyu yaa Qayyum Allah πŸ™

Amadadin Shugaban Ambato Nakasa Ambassador Dr Mallam Hafiz Abdullah Mai ambato .. Namika Sakon Ta'aziya Na Rasuwan Kakan...
02/11/2025

Amadadin Shugaban Ambato Nakasa
Ambassador Dr Mallam Hafiz Abdullah Mai ambato .. Namika Sakon Ta'aziya Na Rasuwan Kakan Ambato.Mal Bawa Yusuf

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUNA
Allah Ya yiwa Mahaifin Mu, Malamin Mu, Shugaban Munazzamatu Fityanul Islam na Karamar hukumar Nasarawa, Mallam Bawa Yusuf (Baban Uwa) rasuwa. Jana'iza gobe da safe, Lahadi in Allah Ya tashe Mu.
Allah Ya jikanSa da Rahma. Ya kyautata namu bayan nasu Alfarmar Rasulullahi (SAW), Amin.

26/10/2025

akwanga 2025

16/10/2025

AMBATO RADIO NIGERIA

BAKON MU NAMAKO

Saiyada Maryam Ambato Sokoto

Rana: Alhamis
Da Musalin : Karfi 8:30 Zuwa 9:30 insha'Allah

πŸ‘‡
https://meet.google.com/bcs-avzf-nne
πŸ‘†

Allah ya bada iko Ameen alfarman Manzon Allah saw

16/10/2025

AMBATO RADIO NIGERIA

BAKON MU NAMAKO

Saiyadi Muhammad Rakana Ambato Kaduna (Ya Mallam)

Rana: Juma'a
Da Musalin : Karfi 8:30 Zuwa 9:30 insha'Allah

πŸ‘‡
https://meet.google.com/bcs-avzf-nne
πŸ‘†

Allah ya bada iko Ameen alfarman Manzon Allah saw

16/10/2025

AMBATO RADIO NIGERIA

BAKON MU NAMAKO

Saiyadi Muhammad Faisal Bello Ambato Kano (Sarkin Shairan Ambato)

Rana: Asabar
Da Musalin : Karfi 8:30 Zuwa 9:30 insha'Allah

πŸ‘‡
https://meet.google.com/bcs-avzf-nne
πŸ‘†

Allah ya bada iko Ameen alfarman Manzon Allah saw

04/10/2025

*ADDU'A ADDAU'A ADDU'A*

DAGA AMBATO FOUNDATION OF NIGERIA

KARKASHIN JAGORANCIN *AMB.DR. HAFIZ ABDALLAH*
KE SANAR DA DAUKAN ADADIN
(TABBAT YADA) 10,000,000

*RANA*
FARAWA 02/10/2025
RUFEWA 13/10/2025

WURIN KHATAMA: MASALACIN RAUDAH LAYIN MAKARANTAR DAN DOLO. Kano

LOKACI 3:00 PM ASABAR 13/10/2025

*MASU HADA ADADI..DAGA JIHOHI* ...
1. KADUNA..
Syd Marafa
08165467457..
2. ZAMFARA..
Syd Abdullahi Gusau
09038237009..
3. KANO...
Syd Nasafi Sarki
07038362085...
4. KANO
Sumayya Ibrahim (AMBATO)
08135874527

AMBATO FOUNDATION OF NIGERIACHIKUN LOCAL GOV'T CHAPTERKaduna StateWannan cibiya mai suna a sama tana farin cikin gayyata...
17/07/2025

AMBATO FOUNDATION OF NIGERIA
CHIKUN LOCAL GOV'T CHAPTER
Kaduna State

Wannan cibiya mai suna a sama tana farin cikin gayyatar Ι—aukacin al'ummah zuwa wajen

MAJLISIN
SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI

Babban Bako Na Musamman
Amb. (Dr) Muhammad Hafiz AbdalLah

Wanda zai gudana kamar haka:-
Rana:- Lahadi 20th July 2025
Wuri:- Manyaar Hall, Rahma Road Makera GRA Kakuri Kaduna.
Lokaci:- 2:30pm

AMBATO FOUNDATION OF NIGERIATana Farin Cikin Gayyatar Al'umma MusulmiZuwa WajenMARSIYYAR SHEIKH AMINU UWAISTaredaMUHADHA...
18/06/2025

AMBATO FOUNDATION OF NIGERIA

Tana Farin Cikin Gayyatar Al'umma Musulmi

Zuwa Wajen

MARSIYYAR SHEIKH AMINU UWAIS

Tareda
MUHADHARA DA YABON JANABIN SAYYIDUNA RASULULLAHI
(SallalLahu AlaiHi Wa AaliHi Wa Sallam)

Mai Gabatarwa:-
Amb. (Dr) Muhammad Hafiz AbdalLah

Za'a gabatar da wannan taro ne kamar haka:-

Rana:- Laraba 18th June 2025
Wuri:- Gidan Sheikh Aminu Uwais, Kankomi Road (Layin Na Rogo) Nasarawa Kaduna
Lokaci:- 4:00pm (Bayan Sallar La'asar)

Allah ya bada ikon halarta Amin.

18/05/2025

Ina SonKA da So Wanda Banwa kowa ba
ANNABI har Abada bangano kamar kai ba
(S.A.W)

Address

Isa Kaita Road Malali Kaduna, Kaduna Kaduna
Kaduna

Telephone

+2348165467457

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ambato Foundation Kaduna State. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category