AM Digital TV

AM Digital TV AM Digital TV Gidan Talabijinne na Hausa da Aka bude Domin yaɗa Manufar Al'ummah Izuwa ga Gwabnati 💯

Muna taya Bala Nuhu Kafanchan murnan samun wannan sarauta ta Sarkin Takin Jahar Kaduna.
16/08/2026

Muna taya Bala Nuhu Kafanchan murnan samun wannan sarauta ta Sarkin Takin Jahar Kaduna.

KIRAN GAGGAWA GA HUKUMOMIN TSARO DA SU SHIGA LAMARIMuna matuƙar nuna damuwa game da wata barazanar kisa kai tsaye da, Co...
09/08/2026

KIRAN GAGGAWA GA HUKUMOMIN TSARO DA SU SHIGA LAMARI

Muna matuƙar nuna damuwa game da wata barazanar kisa kai tsaye da, Comr. Abu Bakr Saddique, ya samu daga wani mutum da aka bayyana sunansa da Andrew Wakili Abrakson.

Saƙon da aka aika, wanda yake cewa: “Tabbas za mu farauto ka kuma mu kashe ka, babu wata hanya ta biyu game da hakan,” barazana ce mai matuƙar hatsari wadda bai kamata a ɗauke ta a matsayin kalaman banza ko kuma sabani na kafafen sada zumunta kawai ba.

Barazana ga rayuwar mutum lamari ne da ya kamata a ɗauka da matuƙar muhimmanci. Don haka, muna kira ga hukumomin tsaro da abin ya shafa da su gaggauta gudanar da bincike kan wannan lamari, gano wanda ke da hannu wajen wannan barazana, tabbatar da yanayin da lamarin ya faru, tare da ɗaukar dukkan matakan da doka ta tanada domin kare wanda aka yi wa barazanar da kuma hana lamarin ƙara ta’azzara.

Muna ƙara kira mai ƙarfi ga hukumomin tsaro da su ɗauki wannan barazana da muhimmanci tare da gaggauta ɗaukar matakin da ya dace, kafin lokaci ya kure.

Nigeria Police Force
HQ Nigerian Army
ICPC Nigeria

20/03/2026

Shirye shiryen fitowar Mai Martaba Sarkin Jama’a zuwa masallacin idi domin gudanar da Sallah

14/02/2026

Alhassan and Sons

Wanda ya Shahara wajen kawo muku takalman sakawa yana qara fada muku cewa ya kawo wasu takalman kuma yana bada Sari kuma yana siyar da ɗaidai...

Location Isa Muhammad Modern Market Kafanchan
Contact: 07040238090

14/02/2026

Abba Textile

Muna kawo Shadda, Yadi Hula zanna da damanga, Atamfa and lace da sauransu a farashi mai sauki kuma nation wide delevery 08062727572

06/02/2026

Allah Yasa an Koma a Sa’a

INNALILLAHI WA'INNA ILAYHIR RAJI'UN.Cikin alhini muke sanar da rasuwar fitaccen Malamin Addinin Musulunci, masoyin MANZO...
02/02/2026

INNALILLAHI WA'INNA ILAYHIR RAJI'UN.

Cikin alhini muke sanar da rasuwar fitaccen Malamin Addinin Musulunci, masoyin MANZON ALLAH (S.A.W), da Waliyan ALLAH, Sheikh Usman Rigi-Rigi na MANZON ALLAH (S.A.W).

ALLAH YA JIKANSA YA GAFARTA MASA

03/01/2026

Celebrating out 2nd year on Facebook. Thank you for your continuing support. We could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Address

Kafanchan
Kaduna
801001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AM Digital TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share