FUNNY TIME

FUNNY TIME 🤣 Daily funny videos & hilarious moments Media company

Rashin jituwa ta barke a tsakanin shugaban Amurka Donald Trump da firaminstan Isra'ila Benjamin Netanyahu yayin wata tat...
03/06/2026

Rashin jituwa ta barke a tsakanin shugaban Amurka Donald Trump da firaminstan Isra'ila Benjamin Netanyahu yayin wata tattaunawa ta wayar tarho kan bukatar dakatar da hare-haren Isra'ila a Lebanon.

Trump ya yi amfani da kalamai masu tsauri a kan firaministan.

Al'umma salamu alaikum barkan mu da wannan lokaci a kasance damu akan harkokin da s**a shafi siyasa ilimi zamantakewa ra...
03/06/2026

Al'umma salamu alaikum barkan mu da wannan lokaci a kasance damu akan harkokin da s**a shafi siyasa ilimi zamantakewa ra'ayin yau da kullum da sauran su.Aku times radio tashan al'umma

Sanata Ali Ndume ya bayyana hakan ne kan batun yara ɗalibai da aka sace a ƙaramar hukumar Askira-Uba a jihar Borno a wat...
03/06/2026

Sanata Ali Ndume ya bayyana hakan ne kan batun yara ɗalibai da aka sace a ƙaramar hukumar Askira-Uba a jihar Borno a watan da ya gabata.

Sanatan ya kuma yi kira ga gwamnatin Najeriya ta É—auki matakan da s**a dace domin ceto yaran da kuma mutanen da aka sace a garin Ngoshe duk a cikin wannan shekara.

Da yake magana a majalisar dokokin Amurka, Rubio ya ce akwai alamun da ke nuna cewa Mojtaba Khamenei na ƙara shiga cikin...
03/06/2026

Da yake magana a majalisar dokokin Amurka, Rubio ya ce akwai alamun da ke nuna cewa Mojtaba Khamenei na ƙara shiga cikin al'amuran Iran inda yake taka muhimmiyar rawa a harkokin shugabancin ƙasar.

03/06/2026

Assalamu alaikum barkan mu da rana da fatan mun tashi lafiya allah ya sadamu da alherinsa

A cigaba da yi ma na gafara bisa jin mu da kuka yi shiru na wani lokaci saboda wasu dalilai na rayuwa ba ma cigaba da kawo muku abubuwan da ya k**ata a wannan gidan rediyo mai albarka toh a gafarce mu yanzu zaku cigaba da jin labaran duniya da labaran cikin gida najeriya masu harmashi domin sanin halin da ake ciki na yau da gobe a ciki da wajen kasa allah ya sa mu dace allah ya kare mu da lafiya Aku times radio.

*Withdrawal Tested Herè As Well**💥✅NEWLY LAUNCHED 07/02/2024✅💥**A Long term investment platform your Earnings drop once ...
13/02/2024

*Withdrawal Tested Herè As Well*

*💥✅NEWLY LAUNCHED 07/02/2024✅💥*

*A Long term investment platform your Earnings drop once is 1am anytime you invest your earnings drop once is 1am morning*

https://apache-assets.online/register?inviteCode=93645444

*🌽welcome bonus ₦200*
*🌽Minimum recharge ₦2,000*
*🌽Minimum withdrawal ₦700*

*Referral commission levels: first level 10% second level 2% third level 1%*

*INVESTMENT PLANS 👇👇👇*

*💎DIAMOND: ₦2,000*
*Daily Earning: ₦165*
*Cycle period: 50days*
*Total Earnings: ₦8,250*

*✅PS 5 GAME: ₦3,500*
*Daily Earning: ₦265*
*Cycle period: 50days*
*Total Earnings: ₦13,250*

*📡DSTV: ₦11,000*
*Daily Earning: ₦755*
*Cycle period: 55days*
*Total Earnings: ₦41,525*

*✅GENERATOR: ₦20,000*
*Daily Earning: ₦1,355*
*Cycle period: 55days*
*Total Earnings: ₦74,525*

*✅HOME THEATER: ₦35,000*
*Daily Earning: ₦2,360*
*Cycle period: 55days*
*Total Earnings: ₦129,800*

*✅INVERTER: ₦55,000*
*Daily Earning: ₦3,700*
*Cycle period: 60d

https://apache-assets.online/register?inviteCode=93645444

01/02/2024

Cheap data!!!! Cheap data!!!

Buy your data At lowest price N280/1GB MTN
AIRTEL N250

GLO N270

ETISALAT N200

To get whatsapp number 07069351225

Opay ACCOUNT 8167224471

An buɗe Gadar Sama ta Ƙofar Nassarawa bayan gyare-gyare da aka yi mata.📸 Gambo Galadanci
14/11/2023

An buɗe Gadar Sama ta Ƙofar Nassarawa bayan gyare-gyare da aka yi mata.

📸 Gambo Galadanci

05/04/2023

*MTN DATA*
500MB is 150
1GB is 250
1.5Gb is 400
2GB is 500
3GB is 750
4GB is 1000
5GB is 1250
6GB is 1500
8GB is 2000
10GB is 2500
15GB is 3700
20GB is 4850
30GB is 7100
40GB is 9350

Validity is 30 days
07069351225
Location: Kaduna

*OPAY Digital Services 8167224471 ABDULJALAL HAMISU DOGARA*

*GT BANK 0426647633 ABDULJALAL HAMISU DOGARA*

24/03/2023

An k**a 'ɓata-gari' 40 a Zamfara kan rikicin bayan zaɓe

Ƙarin bayani - https://bbc.in/408XSZE

Address

Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FUNNY TIME posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share