08/09/2026
Labaran DCL Hausa na bidiyo 08/09/2026
Farmakin da aka kai wa ayarin Peter Obi a jihar Benue abin damuwa ne matuka, in ji Kwankwaso
Ba zan bari a yi wasarere da kadarorin da EFCC ta ƙwato ba, a cewar shugaban hukumar, Ola Olukoyede
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA da ta Afirka CAF, za su aika da tawaga Nijeriya don daidaita lamura a NFF
Mai gabatarwa: Salisu Ado Suleiman.