Dutsen Kura Media Consults Formerly DCL Hausa

Dutsen Kura Media Consults Formerly DCL Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dutsen Kura Media Consults Formerly DCL Hausa, Broadcasting & media production company, Kaduna.

Ana ci gaba da taron majalisar dinkin duniya karo na 80 a zauren majalisar da ke AmurkaTuni wasu shugabannin kasashen du...
23/09/2025

Ana ci gaba da taron majalisar dinkin duniya karo na 80 a zauren majalisar da ke Amurka

Tuni wasu shugabannin kasashen duniya ciki har da Trump na Amurka s**a gabatar da jawabai a taron da ke gudana yanzu haka a birnin New York.

Wane ci gaba kuke fatar ganin an samu a bayan taron?

Da Dumi Dumi:Babban bankin Nijeriya CBN ya sanar da rage yawan kudin ruwa da bankuna ke caza daga kaso 50 zuwa kaso 27.5...
23/09/2025

Da Dumi Dumi:

Babban bankin Nijeriya CBN ya sanar da rage yawan kudin ruwa da bankuna ke caza daga kaso 50 zuwa kaso 27.5 cikin 100

Karin bayani:
https://tinyurl.com/286ojwka

Kyautar Ballon d'Or da Ousmane Dembélé ya samu ta Afirka ce baki daya - inji mahaifiyarsa Ta ce wannan nasara da ya samu...
23/09/2025

Kyautar Ballon d'Or da Ousmane Dembélé ya samu ta Afirka ce baki daya - inji mahaifiyarsa

Ta ce wannan nasara da ya samu za a kaita har Senegal domin kowa ya gani yaji dadin nasarar da dan nata ya samu.

Majalisar dattawan Nijeriya ta dage lokacin dawowarta aiki zuwa makonni biyu masu zuwaKarin bayani:https://tinyurl.com/2...
23/09/2025

Majalisar dattawan Nijeriya ta dage lokacin dawowarta aiki zuwa makonni biyu masu zuwa

Karin bayani:
https://tinyurl.com/295a6xk5

Da Dumi-Dumi:Majalisar dattawa ta sake bude Ofishin Sanata Natasha da ta rufe a bayaAn bude ofishin ne a ranar Talata ta...
23/09/2025

Da Dumi-Dumi:

Majalisar dattawa ta sake bude Ofishin Sanata Natasha da ta rufe a baya

An bude ofishin ne a ranar Talata ta hannun mataimakin daraktan lura da harkokin tsaro na majalisar, Alabi Adedeji, lamarin da ka iya ba wa Sanatar mai wakiltar Kogi ta tsakiya damar komawa zauren majalisar dattawa yayin da majalisar za ta dawo daga hutu a ranar 7 ga Oktoba, 2025.

Da Dumi-DumiDan wasan Barcelona, Lamine Yamal, ya lashe Kopa Trophy na shekarar 2025, lambar yabo da ake bai wa matashin...
22/09/2025

Da Dumi-Dumi

Dan wasan Barcelona, Lamine Yamal, ya lashe Kopa Trophy na shekarar 2025, lambar yabo da ake bai wa matashin ɗan kwallon kafa mafi hazaka a duniya

Kasar Mali na bikin cika shekaru 65 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Faransa Shugaban mulkin sojan ka...
22/09/2025

Kasar Mali na bikin cika shekaru 65 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Faransa

Shugaban mulkin sojan kasar janar Assimi Goïta, ne ya jagoranci bukukuwan tunawa da ranar da kasar ta samu 'yancin kai a ranar 22, ga Satumbar, 1960.

Majalisar wakilai ta umurci Akanta Janar na Nijeriya ya fitar bayanan aiyukan kwangilar Niara tiriliyan 2.4 da aka aminc...
22/09/2025

Majalisar wakilai ta umurci Akanta Janar na Nijeriya ya fitar bayanan aiyukan kwangilar Niara tiriliyan 2.4 da aka amince

Karin bayani:
https://tinyurl.com/2a3xybp5

Tinubu ba shi da niyyar ci gaba da mulki bayan 2031 – Martanin fadar shugaban Nijeriya ga El-rufa'iKarin bayani :https:/...
22/09/2025

Tinubu ba shi da niyyar ci gaba da mulki bayan 2031 – Martanin fadar shugaban Nijeriya ga El-rufa'i

Karin bayani :
https://tinyurl.com/29ksn68p

Address

Kaduna
800264

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dutsen Kura Media Consults Formerly DCL Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dutsen Kura Media Consults Formerly DCL Hausa:

Share