
08/08/2025
Wannan shine ganyan magarya yana daya daga cikin ganyanda annabi Muhammad (S A W) yayi amfani dasu.
Ana iya amfani dashi wajan.
Wakan Gawa
Wanke jiki daga sihiri ko shafar aljanu
Gyaran gashi da fata
Yana da sinadarai masu temaka ma garkuwan jiki
Ku fada mana akan me kuka taba amfani da ganyan magarya?