Arziki daga Samaniya

Arziki daga Samaniya Domin samun Ilimin Blockchain, Cryptocurrency, da Kuma samun wadata daga Airdrops da Mining.

12/06/2024

🔥 Calling all brave warriors! Join the Wigwam Drum Tap mini-game on Telegram and earn DRUM tokens! 🎮

🛡️ Become the Ultimate Warrior:

- 🥁Tap your sacred drum https://t.me/drumtap_bot
- 🌟Farm DRUMs, conquer challenges, become the best warrior🦸.
- 🎁Form a mighty tribe by inviting friends and earn more DRUMs together.

Are you ready to harness the drum's power and lead your tribe to glory? Join now and start your sacred journey! Let's drum up some excitement together🔥!
, ,

27/05/2024

ALHAMDULILLAH

TAPSWAP na daf da zuwa qarshe. Hakan na nufin TAPSWAP Zata fashe mana, mu kwashe.

Sannan kuma sauran farming da mu ke yi kuma muna jiran su":-

Daga Ciki Akwai:

1. PARAM GAMES: Muna jiran fashewarsa ranar 29 ga wannan watan In Sha Allah.

2. PIZIX: Shima karshen watannan muke jiran ya tarwatse mana, da yardar Allah zamu samu alkhairin gaske.

3. UPROCK: Na daga cikin mining din da muke saka ran zai fashe mana, In Sha Allah kuma akwai yiwuwar samun alkhairi mai yawa.

Zuwa Yanzu Muna Abubuwa Kamar Haka Wanda A Community Namu Aka Fara:

1. COINLIVE
2. COINSAVI
3. MARINA PROTOCOL
4. XPLUS
5. HAMSTER KOMBAT
6. ATHEN

Address

Arewacin
Kaduna
80001

Telephone

+2348025399630

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arziki daga Samaniya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share