Kaduna Central Tv

Kaduna Central Tv Your voice from the heart of Kaduna❤️

19/07/2026

Kaduna Central sai Sanata Shehu Sani ❤️❤️❤️

10/07/2026

Elrufai katon azzalumi ne, baya wakiltar Arewa ko babu shi Arewa zataci gaba. - Ordinary President

08/07/2026

Senator Shehu Sani send a strong message to Hon. Ashiru Kudan 🔥👇

It's shocked and unfortunate to see season politician like Hon. Isah Ashiru Kudan identifying himself with a man who undermine security, peace, justice and everything... Any politician identifying himself with Nasiru Elrufai didn't deserve a vote from anyone.

24/06/2026

Sanata Shehu Sani yayi alkawari kuma ya cika👏💯

15/06/2026

Sanata dai-dai da zamani SANATA Shehu Sani, baya yawo da yan adaba ko security 👏

07/06/2026

“Sanata Shehu Sani ya gina asibitoci guda uku a Karamar Hukumar Igabi inda Hon. Zailani yayi shekara 20 yana wakilta amma yakasa zuba ko kwalta a Karamar Hukumar.”

Hon Mansur Zango Aya ya maida martani kan wasu kalamai da Tasiu Mando karibin tsohon kakakin majalisar dokokin jihar kaduna Hon Yusuf Zailani yayi kan zaben fidda gwani da akayi a jihar kaduna.

03/06/2026

Free and fair Primary election took place in Kaduna, Gov. Uba Sani is the only Governor that didn't come out publicly to announce his candidate like other Governors in Borno and Nasarawa States.

- Senator Shehu Sani on Arise News Tv.

30/05/2026

Tafiyar Shehu Sani babu gargada Kaduna Central 2027🔥🔥🔥

30/05/2026

Part 2: Al’ummar Kaduna suna da korafi lokacin kana Kakakin majalissa haka aka rushe musu shaguna da gidaje, aka kore su daga aiki, aka hanasu sallah Juma’a duka baka taba hanawa ba.

Anyi zabe ka fadi ya kamata kadaina surutu ka karbi kaddara, kuma laifin ka ne saboda ka watsar da jam’iyya da Exco da kuma yayan jam’iyya a kananan Hukumomi 7 na Kaduna ta tsakiya, a tsawon shekara ashirin kana wakilci a majalissa Allah yabaka komai, ka nada Sarki, kayi commissioners da masu bawa gwamna shawara.

Martanin Sanata Shehu Sani ga tsohon Kakakin Majalissar Kaduna Yusuf Zailani.

29/05/2026

Sanata Shehu Sani yayi martani ga kalaman tsohon Kakakin Majalissar Kaduna Yusuf Zailani.

Kayi dan majalissa shekara 20 kuma ka riqe Speaker amma sai nine na gina asibitoci 3 a Karamar Hukumar ka, a mazabar ka ma nagina asibiti nasaka kayan aiki, na dauki malamai ayau ana karbar haihuwa a wannan asibitoci.

Address

Kaduna Central City
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kaduna Central Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category