Da'irar SHADO PRESS

Da'irar SHADO PRESS Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Da'irar SHADO PRESS, Media/News Company, SHADO , Birnin gwari , kaduna, Kaduna.

05/09/2024

police force

HOTUNAN YADDA ZAMAN JUYAYIN  WAFATIN MANZON ALLAH (S.A.W.).DAGA DA'IRAR SHADO Alhamdulillah a yau litinin 29/safar   'ya...
02/09/2024

HOTUNAN YADDA ZAMAN JUYAYIN WAFATIN MANZON ALLAH (S.A.W.).

DAGA DA'IRAR SHADO

Alhamdulillah a yau litinin 29/safar 'yan uwa almajiran sayyid zakzaky h na garin shado s**a gabatarda zaman juyayin wafatin manzon Rahama (s.a.w.).

Alhamdulillah an fara lafiya kuma an kammala lfy.

DA'IRAR SHADO
MALAM MUDI PRESS
09057300664

22/08/2024
22/08/2024
SANARWAR RANAR TATTAKIN YANKIN GARIN MALAM MUDI! (2024)Ana Sanar Da Yan'uwa  Na  Yankin Garin Malam Mudi Cewa Wannan Tat...
19/08/2024

SANARWAR RANAR TATTAKIN YANKIN GARIN MALAM MUDI! (2024)

Ana Sanar Da Yan'uwa Na Yankin Garin Malam Mudi Cewa Wannan Tattakin Za'a Gudanar Da shine Kamar Haka:

RANAR: Alhamis Mai Zuwa 22/8/2024 Daidai Da 18/2/1446AH

WURIN HADUWA: Garin Galadimawa

LOKACIN FARA TAFIYA: 8:00AM Na Safe

Ana Bukatar Yan'uwa Na Sauran Garuruwa Dasu Fito Akan Lokaci Domin Gudanar Da Wannan Ibada Ta Tunawa Da Abinda Yafaru Bayan Waqi'ar Karbala Irin Tafiyar Dasu Sayyida Zainab S**a Sha A Sahara Da Zafin Rana Tun daga Karbala Har zuwa Dimashqa Allah Ya Bada Ikon Halarta.

Sanarwa Kwamitin Ashura Da Tattaki Na Yankin Garin Malam Mudi

Arba'een2024
For Palastine
Malam Mudi Media Forum

Address

SHADO , Birnin Gwari , Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'irar SHADO PRESS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share