Addu'a takobin mumini

Addu'a takobin mumini Wannan page din an Samar dashi don kawowa Yan uwa musulmi Addu'o'i damun rabauta da Allah da Kuma kusantar shi

20/07/2024

KA/KI NADA DAMUWA?
Shawara mai da lamarinka/ki ga Allah azzah wa jal ka/ki sha mamaki

20/07/2024

ADDU'A IBADAH CE
Duk Wanda ya dawwama Yana addu'a ya sani Yana ganawa da Allah ne Kuma ibada yakewi.
Allah ka amsa Mana ibadun mu da azumunmu da zikirinmu da Kuma addu'o'inmu Ameen

20/07/2024

Addu'a itace mafita ga musulmi,
Wannan Hali da muke ciki addu'a ce mafita ga musulmi da Kuma talakawan Nigeria.
Duk Wanda yake zalunci ba zai daure ko Kuma dawwama ba, akwai sauka ko Kuma mutuwa.
Allah kaci gaba da kawo Mana dauki Don nabiyin rahmati Ameen.

Address

Kaduna

Telephone

+2348030801239

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Addu'a takobin mumini posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Addu'a takobin mumini:

Share