FAzEBOOK Youth Enlightenment

FAzEBOOK Youth Enlightenment Is a page that created to enlight my fellow youth on facebook. Shafi ne da aka kirkira domin ilimantar da kai na da kuma 'yan uwa na matasa maza da mata..

Allah yayi mana jagora ameen.

01/02/2019
Happy new month to all our followers...
01/11/2018

Happy new month to all our followers...

14/10/2018
19/06/2018

Don't TRUST too much , don't LOVE too much , don't CARE too much because that ' TOO MUCH ' will HURT you so much !

19/06/2018

At childhood we cry loudly to get what we like...When we grow up we cry silently to Forget what we like.That`s life...

03/12/2017
05/09/2017

May Almighty Allah save d Muslim Ummah in Burma.. Ameen

05/07/2017

May the gentle soul of Masanin Kano rest in perfect peace and honour.. Ameen

06/06/2017

Hello... Ramadan Kareem

02/05/2014

.... Yan uwa ya kamata kowannen mu ya sani fa cewa wannan abunda akeyi ba komai bane sai munafurcin wasu shugabannin mu wanda mune muka zabe su da hannun mu saboda sun bamu wani abun da bai taka kara ya karya ba, yanzu kuma kunga halin da muka tsinci kanmu aciki wanda babu mai fitar damu daga ciki sai dai Allah, domin kuwa a yanzu ko su wanda s**a kirkiro abun ne bazasu iya shawo kan wannan hali da muke ciki ba, saboda haka yan uwa mu koma ga Allah kawai shine mafita....

19/04/2014

FA'IDODIN MAN ZAITUN daga

*************************

1. CIWON ZUCIYA, ASTHMA, HAWAN JINI: Duk wanda yake fama da irin wadannan ciwukan idan yana shan cokali guda na man Zaitun acikin ruwan dumi ko shayi da Safe, Zai samu lafiya da izinin Allah. Kuma zai samu Qarfin jiki da Kuzari.

2. MAGANIN CIWON GABOBI: Ka samu ruwan dumi kayi wanka dashi sannan ka samu Man Zaitun ka shafa awajen da yake yi maka ciwon ka mulmula wajen har tsawon Minti 3. Insha Allah wajen zai dena ciwo. kuma ba zai kumbura ba.
* Mai sanyin Qashi ma idan yayi haka zai samu sauki.

3. MAGANIN TSAWON GASHI DA LAUSHINSA: Bayan kn tsefe kanki, ki wankeshi ya bushe, Sannan ki samu MAN ZAITUN ki rika shafawa tun daga matsirar gashin har Qarshen.
Insha Allahu gashinki zai Qara tsawo da Qarfi da haske. Kuma idan kina da amosani ko makero ma, duk zaki warke da izinin Allah.
Hakanan Koda kina da Kwarkwata duj zasu mutu...

19/04/2014

Mohammed Kime wrote.....

Train the CJTF and give them 'kayan aiki' to finish this s**t they no gree.
Enlist them to the Nigerian Army for we all are sure they will end it within a month they no gree
Take all the soldiers to the bush to confront the beasts they no gree.
U.S wan come dem say no.
Ok. How do you intend quenching the fire?
Now that it's evidently clear that these young soldiers have failed to clear Boko haram in this region even after knowing their settlements! me thinks the only option left for us is to bring back all the fearless and brave old (retired) soldiers to finish this war. They've done it before! Shame on all this young soldiers that don't know anything apart from collecting bribes from us and spoiling our girls! Una no try t all! Toy-soldiers!..

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FAzEBOOK Youth Enlightenment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category