10/07/2026
Kudi da Kadarorin da Aka Ce Alhaji Aminu Dantata Ya Bari a Duniva
An ce ya bar kudi har naira tiriliyan 61 a bankunan Najeriva da na kasashen waje.
Haka kuma, an ce va mallaki gidajen mai 800 a ciki da wajen Najeriva, wadanda ba sa dauke da sunansa amma mallakinsa ne
A iihar Kano kadai, an ce va bar gidaje 500, tare da filaye 1,200 masu katanga ko ginin farkc kawai, ba tare da cikakken gini ba.
An kuma ce va bar gidaje 320 a sauran garuruwan Najeriva da kasashen waje.
An ce va mallaki motoci 280 da ake amfani da su. sannan akwai motoci 120 da ba a amfani da sU, suna ajiye kawai
Haka kuma, an ce va mallaki hannaven jari da darajarsu ta haura naira tirilivan 30 a kamfanoni na cikin qida da na kasashen waje.
A wata hira da va bavar a shekarar 2022, va ce va fara saven jirgin sama na kansa tun 1967, lokacin da farashin jirgi va kasance dala 120,000. An ce va mallaki jiragen sama na kansa
guda 10, kuma kowanne bai gaza darajar naira biliyan 1 ba.
Ya ravu tare da mata hudu, va bar 'va'ya sama da 45, da kuma jikoki five da 150
An binne shi a Madina, kasar Saudiyya, bisa ga wasiyyarsa.
Mi zaku ce?