
30/03/2025
Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh
Muna wa kowa da kowa fatan Alkhaeri da fatan anyi Sallah Lafiya, Allah ya Amsa muna Addu’o’in mu, da Bukatun mu, ameen ya Hayyu ya qayyun.
Muna mai Farin cikin Sanar dakubcewa Idan Allah yakemu Ranar Sati 12-04-2025, Zamu Fara Siyar da Form Din Inter-School Competition, Wanda ya Shafe Gasar Makarantun Islamiyoyi, kuma Zamu Rufe Siyar da Form Ranar Laraba 30-04-2025.
Domin samun Karin Bayani zaku iya kiran wannan Nambobin Kamar Haka
09033169142, 09131905388
Mun Gode, Allah yabaku ikon Gudanar da Bakin Sallah Lafiya
Eid Mubarak
خيركم من تعلم القران و علمه