Ayyellowdataservice.com.ng

Ayyellowdataservice.com.ng Ayyellowdataservice.com.ng

21/02/2024

JOY IS COMING INSHAALLAH

I have reached 4K followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉
19/12/2023

I have reached 4K followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉

Idan kaga al'umma kowa yana Mining, karma ka tsaya duba wasu fundamentals akansa, kawai ka É—auki diga ka fara Mining. Ba...
25/08/2023

Idan kaga al'umma kowa yana Mining, karma ka tsaya duba wasu fundamentals akansa, kawai ka ɗauki diga ka fara Mining. Babban use case ɗin Mining shine community. Aƙalla yanzu suna da Miners 3million, tafiyar tasu tana tafiya, kar ayi maka nisa:
https://ice.io/

Kayi Register, sannan ka sauke Application É—insu daga Playstore ka fara mining. In an tambaye ka referral code, ka saka: ayyellow

16/08/2023

Don't be afraid to stand alone
If it means that is the only way you can succeed@er
We are pioneers 🤜🤛
We don't give upđź’Ş

Da ace anayiwa mutane dole suyi abu, to hakika da sai nayiwa mutane dole domin su shiga wannan "Wait-list" din na "Nanse...
03/08/2023

Da ace anayiwa mutane dole suyi abu, to hakika da sai nayiwa mutane dole domin su shiga wannan "Wait-list" din na "Nansen"! Domin mashimmancin abubuwan albanon dana gano. Amma wasu basa fashimtar abu sai lokacin da akai Launching mutane s**a samu kudi, Sannan zasu gane.

Iya "Gmail kawai ake sakawa.👇

https://nansen.ai/early-access/?ref=WrmIVN

Hakika idan Allah yayi rabon samun yarinmu yayi, to zamu samu akan wannan "Wait-list" din. Domin yanzu babu wani "Hype Wait-list" sama dashi a Crypto Space. Domin suna da tarin kudade wanda zasu bawa "Airdrop Participants" about "$88.2M" dollars.

Gaskiya malam/alhaji/hajiya kutsaya kuyi participating a wannan wait-list din. Gaba daya bazai daukeka fiye da 10seconds ba sai dai idan ka samu jinkirin rashin turama "Verification Email". Sannan nayi bayani jiya akan yadda za'ai solving din wannan issues din.

Allah Ubangiji Yasa Mudace...

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ayyellowdataservice.com.ng posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ayyellowdataservice.com.ng:

Share