Jakada Radio Television JRTV

  • Home
  • Jakada Radio Television JRTV

Jakada Radio Television JRTV MEDIA- An online television This site is a radio and tv site which is running on air

20/07/2025
Mene ne ra'ayin ku
17/07/2025

Mene ne ra'ayin ku

13/07/2025

Dan Allah A Taimaki Bawan Allannan idan Akwai Mai San Ganinshi Kafin Taimako Ya Kira Wannan Lambar 09033830263

Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu ranar Lahadi yana da shekara 82 da haihuwa.Wata sanarwa da Garba Shehu...
13/07/2025

Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu ranar Lahadi yana da shekara 82 da haihuwa.

Wata sanarwa da Garba Shehu mai magana da yawunsa ya fitar ta ce Buhari ya rasu a wani asibiti da ke birnin Landan.

A makon da ya gabata ne aka kwantar da tsohon shugaban a asibiti bayan ya je duba lafiyarsa kamar yadda ya saba, amma daga baya sai ya kamu da rashin lafiya.

Sai dai Garba Shehu bai bayyana rashin lafiyar da Buhari ke fama da ita ba ko sunan asibitin da yake jinya a lokacin.

19/06/2025
one word
11/06/2025

one word

28/05/2025

Duk Musilmin Duniya Dan Arewa Yakama Yayi Shearing Vedio Dinnan. Justice For Malan Abdullahi

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jakada Radio Television JRTV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jakada Radio Television JRTV:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share