KALAMAN SOYAYYA By pakious

KALAMAN SOYAYYA By pakious assalam alaik
barka dazuwa wannan shafi mai tarin albarka, mallakin Aysad

Wannan shafi matattara ce ta tunani da bincike da nake gudanarwa akan al'amuran da s**a shafi al'ummarmu musamman ta Najeriya,a fannin xapapan kalaman soyayya, ina iya fahimtar al'amura ba dai dai ba kuma ina iya kuskure akan abin da na fada don haka, Ina maraba da gyara mai amfani.

30/08/2025

MashaAllah

25/08/2025

Gari ya waye, ASUBA ta iso, sanyi ya lullube ko’ina, iska mai taushi na kadawa. A wannan lokaci ne tsuntsaye ke raira wakar farkawa, lokacin da tunaninki ke zagaye zuciyata, muradinki ya ƙara ƙonewa a cikin raina, ya barni cikin beginki da kaunarki.

24/08/2025

Idan zuciyata zata iya magana, da ta furta sunanki a kowane bugunta.
Kin zama mafarkin da ban taɓa son farkawa daga cikinsa ba.
A cikin hayaniyar duniya, muryarki ita ce nutsuwa da nake nema.
Idan ina tunanin ki, sai zuciyata ta ji daɗin da ba zan iya fassara ba.
Ke ce kyakkyawar addua da ta amsa a rayuwata.
Duk inda k**e, ki sani zuciyata tana tare dake kamar inuwa da jiki.

24/08/2025

Tun daga lokacin da kika shiga rayuwata, zuciyata ta sami nutsuwa da annashuwa. Kowanne tunani nawa yanzu ya cika da ke, kuma kowanne murmushi nawa yana da alaka dake. Ke ce farin ciki na, ke ce hasken da zuciyata ke nema a kowane lokaci.

24/08/2025

Babu gaskiya a cikinta cewa gwamnatin tarayya (FG) da Meta (Meta AI) suna haɗin gwiwa wajen goge miliyoyin shafukan sada zumunta na mutane. Ga bayani mai bayanin gaskiya:

---

Abin da ya faru a gaskiya:

A cikin ranar 16 ga Yuli, 2025, Meta ta sanar da goge fiye da 10 miliyoyi na ƙararrakin karya da spam a matakin duniya, ciki har da Nigeria. Wannan mataki nata ne domin yakar tada jijiyar gaske, yaudarar kasancewa wani (impersonation), da kuma matsalolin spam.

A cikin Yuli 2024, Meta ta cire kusan 63 000 Instagram accounts daga Nigeria da ake zargi suna gudanar da ayyukan sextortion (ta'addar batsa da barazana), tare da wasu Facebook groups da pages. Wannan aiki cikakken aikin tsananin Meta ne wajen yakar masu yaudarar mutane, ba wani umarnin gwamnati ba.

20/08/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Kõgüñãñ Dãkï Tákwãs, Adam AG Town, Abdul Ashiru, Abu Abdullah Sunusi, Haruña Taheer Barça, Ukasha Mlf, Khaireety Abdul Bello

Roxman mai Major, da Steve Milton mai Fintopio zasu fitar da sabon mini-app nasu mai suna Fabrika, Teleg.ram Username ɗi...
25/09/2024

Roxman mai Major, da Steve Milton mai Fintopio zasu fitar da sabon mini-app nasu mai suna Fabrika, Teleg.ram Username ɗin Fabrika Pavel Durov da kansa ya siye shi a kasuwar Fragment, ya basu kyautar sa. Don girmama wannan kyautar tasa s**a sanyawa mini-app ɗin nasu sunan Fabrika. Da Roxman, da Steve Milton, da Durov dukkan su ƴan Russia ne kuma aminan juna ne. Sanadiyyar bibiyar mutanen nan cikin wata uku na ƙaru da ilimi mai yawa, sannan na samu alkhairi mai yawa a tare dasu.

Ga link
https://t.me/fabrika/app?startapp=ref_52856

Official ba'ayi launch ba, shiyasa b0t din yana ɗanyin nauyi.

Notcoin sunawo wani sabon mining wannan ba tap to mine bane ba claim bane Kawai idan kukashiga zakaga wani circle saiku ...
13/09/2024

Notcoin sunawo wani sabon mining wannan ba tap to mine bane ba claim bane
Kawai idan kukashiga zakaga wani circle saiku danneshi zaitataramuku coins dinku

https://t.me/tonxdao_bot?start=ref_7088633046
Hey! I'm ex using XDAO. I'm inviting you to join me on XDAO.

Wasu Abubuwan Da Akasarin Mata Suke Shakkan Maza Saboda Su:Duk irin saukin dana miji ya samu wajen jawo hankalin macen d...
26/06/2024

Wasu Abubuwan Da Akasarin Mata Suke Shakkan Maza Saboda Su:

Duk irin saukin dana miji ya samu wajen jawo hankalin macen da yake soyayya da ita koma aurenta, da akwai wani abu guda da zai tsaya mata a rai da take tunanin namiji zai iya mata su duk yadda take da shi.

Hakan yake sa wasu matan suke daukan lokaci kamin su baiwa namiji soyayyar su da yardarsu.

Ga wasu abubuwan da duk yadda zaka yi sai ka samu mace tana kokwantoka saboda abu guda daga cikin wadannan abubuwan:

1; Duk wata macen da namiji ya soma nemanta abu na farko da zai fara zuwa mata a rai, da aure kake sonta ko da lalata.
Wannan kokwanto baka rasa mata dashi a zuciyarsu koda kuwa gemunka na malunta na jan kasa.

2: Mata suna tunanin duk lokacinda s**a baiwa namiji kansu yayi lalata dasu, to daga wannan lokacin zai rabuda ita.

Wannan tunanin na mata yasa suke da shakku akan maza da har basu sakin jiki dasu musamman mazan da suke nuna kwadayinsu na son yin zina da 'yan matan da suke soyayya dasu.

3: Mata sunada kokwanto hade da shakku cewa duk irin son dana miji zai nuna mata yana da wata a gefe da yake so.

Yana da wahakar gaske ka cirewa mata tunanin baka kula kowa da ita.

4: Duk irin kalaman soyayyar da zaka furtawa mace, bazaka cire mata shakkun kana amfani da irin wadannan kalaman wajen wata macen ba.

Mata na yiwa maza kallon abunda aka furta mata na soyayya ana can ana zuga wata ma da irin kalmomin.

5: Mata suna da shakku cewa namiji zai iya sauyawa bayan ya aureta.

Duk irin soyayyar da zaka nunawa mace kamin aure, a zuciyarta tanada shakkun zaka ci gaba da nuna mata irin wannan soyayar bayan aurenku.

6: Mata suna da shakkun namiji zai iya ci gaba dasu idan ya tabbata basa haihuwa.
Hakan yasa mata kamin suyi auren farko suke zullumin yadda zata kasance bayan auren ya zamanto bata haihuwa.

7: Mata suna da shakku cewa da zaran namiji ya gano wani mugun abu da wacce yake so ta taba yi zai rabu da ita.

Wannan yasa wasu matan suke boye wani abunda s**a san sun yi a baya. Masu wayon cikinsu

Address

P**i
Kaduna

Telephone

+2347030793731

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KALAMAN SOYAYYA By pakious posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to KALAMAN SOYAYYA By pakious:

Share

Category