Tarjama

Tarjama Dandaline dake kawo maku sharhi akan finafinai masu nishadantarwa da kayatarwa cikin tarjamar hausa.

Allah yaja zamani ya kara Nisan kwana Dangaladiman Katsina Hakimin Kafur.
03/01/2025

Allah yaja zamani ya kara Nisan kwana Dangaladiman Katsina Hakimin Kafur.

ASSALAMU ALAIKUMAllahu cikin ikonsa ya bamu damar kammala campaign da muka fara daga Malumfashi zuwa Kafur, muna godiya ...
23/02/2023

ASSALAMU ALAIKUM
Allahu cikin ikonsa ya bamu damar kammala campaign da muka fara daga Malumfashi zuwa Kafur, muna godiya da irin goyon bayan da al'ummar wadan nan kana nan hukumomi s**a bamu a lokacin gudanar da wannan taro.

Sannan muna yima magoya bayanmu na Malumfashi da Kafur bangajiya bisa ga kokarin da s**ai wajen wannan yaki na neman zabe, Allah ya saka ma kowa da alkhairi amin.

07/01/2023

Dangane da masu tallan maganin dake damun mutane tun asuba ko da dare, suna shiga hakkin mutane, kuji abinda Barrister yake akan mai damun mutane.

Wanda ya cika facilitator a aikin kidaya da akayi ya duba sunanshi a nan
04/01/2023

Wanda ya cika facilitator a aikin kidaya da akayi ya duba sunanshi a nan

News, Sport, Politics, Events, Entertainment, Lifestyle, Fashion, Beauty,

Letter of commendation to the manager kedco Kafur branch
24/12/2022

Letter of commendation to the manager kedco Kafur branch

25/10/2022

KEDCO FRIENDS KAFUR
Muna kara tunatar da daukacin alummar mu cewa haryanxu babu wata matsaya da muka samu da mutanen nan, basu da niyyar gyarawa don haka bazamu sake bama kowa kudi ba domin basu bamu wuta a wannana watan ba. Lokacin da muka zauna da regional manager cewa yayi mafi karancin wutar da zaa bamu ta awa 6 a kullum, shin ana badawa? Ko bance komai ba kuma shaida ne tunda a garin nan muke. Don haka babu wanda zai sake damfarar mu a garin nan. Ku tayani sharing idan kuna kishin hakan

25/10/2022

Jama'a kada a manta batun wutar lantarki, haryanzu babu wata mataya kuma basu gyara ba, don haka muna nan akan bakanmu kada wanda ya biya ko sisi

Da sannu zamuyi maku bayani akan wajibcin zaben Alh Aminu Ibrahim a 2023
24/10/2022

Da sannu zamuyi maku bayani akan wajibcin zaben Alh Aminu Ibrahim a 2023

Masha Allah, Bamu fara domin mu daina ba. Al'ummar Kafur/Malumfashi muna Godiya da irin gudunmowar da kuke bamu

Masha Allah, Bamu fara domin mu daina ba. Al'ummar Kafur/Malumfashi muna Godiya da irin gudunmowar da kuke bamu
24/10/2022

Masha Allah, Bamu fara domin mu daina ba. Al'ummar Kafur/Malumfashi muna Godiya da irin gudunmowar da kuke bamu

27/09/2022

KEDCO FRIENDS KAFUR
Ina ma kowa barka da yammaci, bayan haka zanyi amfani da wannan dama domin na kara fadakar da alumar Kafur LG dake amfani da wutar lantarki.
1. Kamar yanda na maku bayani jiya to haryanzu muna a kan wannan magana ta bazamu sake biyan kudin wuta ba sabida babu dalilin da zaisa baa bada wuta ba azo karbar kudi.
2. Maigirma gwamnan katsina Rt hon. AMINU BELLO MASARI yayi namijin kokari don ganin an maida wutar kafur a kan layin 11kba wanda Malumfashi ke kai, tuni an kammala wannan aiki abinda kawai ya rage shine a hada amma haryanzu bamusan dalilin rashin hadawar ba.
3. Zamu kafa wani sabon kwamiti nan kusa wanda zai bibiyi wannan aiki domin jin inda aka kwana.
4. Kada wanda ya saka biyan ko kobo na wuta har sai mun gamsu.
5. Zaman da mukayi na karshe da regional manager yace mana a kaidar kan layin da muke zamu rika samun karanci wutar awa sidda kullum amma ai ku shaidane.
6. A karshe don Allah ku tayamu isar da wannan sako. Kuyi comments kuyi sharing

26/09/2022

KEDCO FRIENDS KAFUR Assalamualaikum
Magana ta gaskia yau munyi taro dangane da wutar lantarki kamar yanda muka saba. Sanin kankune duk wata hanya da zamubi don ganin an samu wutar lantarki ta zauna munbi amma mutanen nan ba da gaske suke ba, yaudara tayi yawa a cikin al'amurransu. Don haka mun yanke shawarar cewa KADA WANDA YA SAKE BIYAN KUDIN WUTA A KAFUR har sai lokacin da s**a shirya gyara wutar kafur. Wannan itace mafita a garemu sabida dama ba bamu suke ba, mu kwana lafiya. Kada wanda ya biya kudin wuta har sai kunji daga garemu. KU TAYAMU SHARING DON SAKON YA ISA GA KOWA mu kwana lafiya

Address

Kafur
800283

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tarjama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share