Ayuba Musa kube

Ayuba Musa kube Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ayuba Musa kube, Digital creator, Sabon birni kafur LG, Kafur.

13/08/2024
There's times for everything this is your turn.
13/08/2024

There's times for everything this is your turn.

Yan Arewa, kada ayi babu mu! Har yanzu ana cigaba da amfana daga wasu tsare-tsare da gwamnatin tarayya ta samar a karkas...
05/08/2024

Yan Arewa, kada ayi babu mu!

Har yanzu ana cigaba da amfana daga wasu tsare-tsare da gwamnatin tarayya ta samar a karkashin ajandar sabunta fata (Renewed Hope) don sauƙaƙawa yan Najeriya a ɓangarori daban-daban, kada mu shagala ba tare da mun amfana ba domin gwamnati ta samar dasu ne domin mu yan Najeriya, mu kuma yaɗa wannan sakon don al'ummar mu su amfana.

Akwai tallafin SUPA Initiative wanda zai bada horo, lasisi da kuma jari ga masu sana'o'in hannu don kara inganta su. Shirin na SUPA Initiative zai shafi mutane Miliyan Goma a faɗin Najeriya cikin shekara 2.

Zaku iya rejista ta yanar gizo-gizo akan adreshin dake ƙasa:
https://supa.itf.gov.ng

Akwai Tallafin karatun gaba da sakandire na NELFUND, Wani asusu ne da gwamnatin tarayya ta samar don baiwa ɗaliban Najeriya har 260,000 masu ƙaramin ƙarfi damar yin karatun ba tare da tsaiko ba saboda rashin wadata. A halin yanzu, an bada kimanin Naira Biliyan 1.17 ga ɗalibai a sassa daban-daban na Najeriya, har yanzu ana cigaba da nema tare da bayarwa. Za a iya cike form din ta yanar gizo a adreshin dake ƙasa:
https://nelf.gov.ng

A kwai shirin asusun zuba jari na matasa na ƙasa wanda ake kira National Youth Investment Fund (NYIF), wanda aka tsara don samar da damar samun tallafi, lamuni, da kuma saka hannun jari ga matasan Najeriya. An ware wa wannan asusun jimillar kudi har Naira biliyan 110 da aka tanada domin rabawa matasa masu shekaru 18 zuwa 40.

Manufar shirin shine bunkasa sana’o’in hannu, da rage zaman kashe wando a tsakanin matasa, da karfafa hada-hadar tattalin arziki a tsakanin matasan Najeriya.

Ga masu bukatar cike fom, zasu iya ta adreshin yanar-gizo dake ƙasa:
https://bit.ly/NYIF-APPLY

Akwai shirin 3MTT da ake cewa 3 Million Technical Talent (3MTT), shima wani muhimmin bangare na ajandar Renewed Hope na shugaba Bola Tinubu da zai samar da ƙwararrun a ɓangaren fasahar zamani a Najeriya don ƙarfafa tattalin arzikin mu da kuma sanya Najeriya a matsayin kasa mai wadatar ilimin kimiyyar zamani.

Artisan Scheme Application

Address

Sabon Birni Kafur LG
Kafur

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ayuba Musa kube posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share