Abdulkarim Abubakar Ayuba

Abdulkarim Abubakar Ayuba Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulkarim Abubakar Ayuba, News & Media Website, Dengi Kanam LGA, Kanam.

A saying of Prophet Muhammad (SAW) is ..... "With knowledge man rises to the heights of goodness and to a noble position, associated with sovereigns in this world, and attains the perfection of happiness in the next".

25/05/2025
CIGABA DA TAFSIRIN DARE DAGA NAN CIKIN GARIN DENGI 03/09/1446H - 03/03/2025MCigaba da tafsiri a rana ta uku daga wakilin...
03/03/2025

CIGABA DA TAFSIRIN DARE DAGA NAN CIKIN GARIN DENGI
03/09/1446H - 03/03/2025M

Cigaba da tafsiri a rana ta uku daga wakilin shugaban majalisar malamai na kasa Jibwis National HQ Jos anan cikin garin Dengi Sheikh Yusuf Sa'idu Kirki (Jami'in lura da Musabaka da taron karawa wa juna sani na Jahar Nasarawa) yake gabatarwa tare da Hafiz Abdur-Rahman Adam Hussain Al-Malikiy a masallacin kofar marigayi baba Yusuf Maina dake bakin kasuwa cikin garin Dengi.

Allah ya bada gagarumar Nasara 🤲

Daga
Abdulkareem Abubakar Ayuba Dengi
Mataimakin shugaban JIMC Jibwis Plateau NHQ JOS

BUÆŠE TAFSIRIN YAMMA DAGA NAN KOFAR GIDAN MAI MARTABA SARKIN KANAM03/09/1446H - 03/03/2025MWakilin shugaban majalisar mal...
03/03/2025

BUÆŠE TAFSIRIN YAMMA DAGA NAN KOFAR GIDAN MAI MARTABA SARKIN KANAM
03/09/1446H - 03/03/2025M

Wakilin shugaban majalisar malamai na kasa Jibwis NHQ Jos anan cikin garin Dengi Sheikh Yusuf Sa'idu Kirki (Jami'in lura da Musabaka da taron karawa wa juna sani na Jahar Nasarawa) ya gabatar da buÉ—e tafsirin yamma da aka saba gabatarwa anan kofar fadan Mai martaba Sarkin Kanam Alhaji Muhammadu Mu'azu Muhammad II.

Malam ya buÉ—e karatun ne tare da Hafiz Abdur-Rahman Adam Hussain Al-Malikiy daga inda aka tsaya a bara a farkon Suratul-Jinni.

Allah ya bada gagarumar Nasara, ya jikan matarsa da Allah yayi mata rasuwa sati biyu da s**a wuce 🤲

Daga
Abdulkareem Abubakar Ayuba Dengi
Mataimakin shugaban JIMC Jibwis Plateau NHQ JOS

AlhamdulillahKai Tsaye Daga Masallacin Jumu'ah Na Jibwis Grand Masjid Dengi karkashin kungiyar Jibwis NHQ JosKhudubah Da...
06/09/2024

Alhamdulillah

Kai Tsaye Daga Masallacin Jumu'ah Na Jibwis Grand Masjid Dengi karkashin kungiyar Jibwis NHQ Jos

Khudubah Daga
Imam Umar Adam Hussaini Dengi

Sako Daga
Adam Ibrahim Baba Sarki
Financial Sec Jibwis Internet Media Committee Kanam LGA Branch

Allah Ya Saka Da Alkhairi

Address

Dengi Kanam LGA
Kanam

Telephone

+2348144844802

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulkarim Abubakar Ayuba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulkarim Abubakar Ayuba:

Share