Sani smart

Sani smart Political analysis
Is my best game

11/03/2025
18/12/2024

SIYASA WATA JAMI'ACE WACE TAKE DAUKE DA KWASA-KWASAI MASU TARUN YAWA.
WANDA SAI MUTUM YAJE ZAI FAFIMTA.

Impossible is a word to be found only in the dictionary of fools.
11/12/2024

Impossible is a word to be found only in the dictionary of fools.

Kada kuganmu kanrakuma kuyi tinanin cewa ashe sani Smart buzune a a kukadan.Ayaune ake Mauludin zagayeAyaune Al'ummar ka...
27/10/2024

Kada kuganmu kanrakuma kuyi tinanin cewa ashe sani Smart buzune a a kukadan.

Ayaune ake Mauludin zagaye

Ayaune Al'ummar karamar hukumar kankara da kewaye suke haduwa a garin kankara don gabatar da Mauludin Manzon Allah saw na zagaye.

Allah yakawo Baki lafiya, yamaidasu gida lafiya, Allah kasa atashi lafiya DON MATSAYIN MANZON ALLAH S.A.W

Happy' maulud

muna rokun ALLAH yabamu dauwa mamman zaman lafiya awannan garinamu na kankara dajaharmu takatsina dama kasarmu Nigeria bakidaya Amin.

Ya ku mahukunta ku taimaki kankara.Karamar hukumar kankara,tana ɗaya daga cikin ƙananan hukumomi masu ƙarfin tattalin ar...
19/10/2024

Ya ku mahukunta ku taimaki kankara.

Karamar hukumar kankara,tana ɗaya daga cikin ƙananan hukumomi masu ƙarfin tattalin arziƙi.Amma yanzu ana nema a rusata,kamar haka;

👉Noma ya gagari fiye da kaso 70 na al'ummar,duk da albarkar ƙasar noma da Allah ya bamu.
👉kiwo ya gagari al'ummar mu, sakamakon haka karar shanu tamu aƙalla takai shekara a rufe.
👉Kullum ranar duniya sai ankashe al'ummar mu,maƙabarta tazama wurin zuwa kowa ne lokaci.
👉Kuɗin fansa kullum sai anbiya, sakamakon haka yanzu ƙudi sunyi ƙaranci ga al'ummar mu.
👉 Maganar mashina, kankara tazama wajen kai mashina fansa,babu mai iya faɗama adadin wa'yanda aka kai cikin wata ukku.

Sakamakon haka, tattalin arziƙinmu yana gafda rushewa gaba ɗaya.

Don girman Allah mahukunta asan abunyi kafin a'ida rusamu.

Allah Kasama mu zauna lafiya,🤲

A ƙoƙarin lalubo hanyoyin inganta tsaro a yankunanmu da jiharmu, mun ziyarci Hafsan Hafsoshin Nijeriya (Chief of Defence...
18/10/2024

A ƙoƙarin lalubo hanyoyin inganta tsaro a yankunanmu da jiharmu, mun ziyarci Hafsan Hafsoshin Nijeriya (Chief of Defence Staff) Lt. Gen. CG Musa.

Jagora 💪💪💪Dukmai gurin yaga kafadi Allahu yasa kaga yafadi Dukmai gurin yaga kakasa Allahu yasa kaga yakasaDukmai gurin ...
15/10/2024

Jagora 💪💪💪

Dukmai gurin yaga kafadi Allahu yasa kaga yafadi

Dukmai gurin yaga kakasa Allahu yasa kaga yakasa

Dukmai gurin yaga katuzarta Allahu yasa kaga yatuzarta

Dukmai gurin yaga bayanka Allahu yasa kaga bayanshi

Dukmai gurin yaga katawaya Allahu yasa kaga yatawaya

Dukmai gurin yaga kakunyata Allahu yasa kaga yakunyata

Dukmai gurin yaga gawarka Allahu yasa kaga gawarshi

Jagora tsakaninmu dakai saigodiya dafatan alkairi akodayaushe tareda fatan Allah yakarama rayuwa albarka
Amin

Kowane Yanayi Kuma Kowane Lokaci Zamu Kasance Cikin Wannan Tsarin Gidan Siyasar Gidan Sanin Darajar Kimar Dan Adam Da Mu...
14/10/2024

Kowane Yanayi Kuma Kowane Lokaci Zamu Kasance Cikin Wannan Tsarin Gidan Siyasar Gidan Sanin Darajar Kimar Dan Adam Da Mutunci gidan jobe Gidan Taimakon Alummar Annabi Allah Kazama Gatan Duk Wanda Yake Wanann Gida Amen Ya Allah

07/10/2024

Idanka Faye bin diddiƙi danganeda Kalaman Abokanka abayanka,😟
Ina jiyemaka tsoron zaka Rasa da wa Yakamata kayi ABOTA!🤔

Anya mutanan nan kunasan zaman lafiyakau yanzu abin alkairinma saikun kusheshi.Tobari mugayamaku gaskiya  shehu dalhatu ...
07/10/2024

Anya mutanan nan kunasan zaman lafiyakau yanzu abin alkairinma saikun kusheshi.

Tobari mugayamaku gaskiya shehu dalhatu tafoki guda dayatak yafiyemana murtala isah dari dahamsin

Jagora
24/09/2024

Jagora

Address

Kankara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sani smart posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share